Iraki : 'Yar Kunar Bakin wake ta Kashe mutane 18
May 17, 2016 07:25 UTC
Rahotanni daga Iraki na cewa akalla mutane 18 en suka rasa rayukan su a wani harin kunan bakin wake da wata mata ta kai a tsakiyar birnin Bagadaza
harin na wannan safiyar ya kuma raunana mutane kimanin 50 a cewar rahotanni.
harin mafi muni dai an kai shi a unguwar Chaab dake arewacin Bagadaza babban birnin kasar inda mutane 15.
Tags