Syria : An Tsaigaita Wuta Saboda Karama Sallah
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i7723-syria_an_tsaigaita_wuta_saboda_karama_sallah
Gwamnatin Syria ta sanar da tsagaita wuna na tsawan kwanaki domin bukukuwan karama Sallah.
(last modified 2018-08-22T06:58:33+00:00 )
Jul 06, 2016 12:07 UTC
  • Syria : An Tsaigaita Wuta Saboda Karama Sallah

Gwamnatin Syria ta sanar da tsagaita wuna na tsawan kwanaki domin bukukuwan karama Sallah.

'Yan tawayen kasar da dama sun sanar da yin maraba da wannan matakin domin baiwa al'umma kasar gudanar da shagulgulan Salla.

Ita mai dai gwamnatin Amurka dake aiki kafada da kafada da gwamnatin kasar Rasha domin ganin an kawo karshen zubar da jini a wannan kasa ta Syria tayi maraba da wannan matakin.

Da misalin karfe daya na Wannan Laraba doka tsagaita wuta ta fara aiki, saidai wasu rahotannin sun ce an gwabza fada tsakanin 'yan tawaye da dakaraun gwamnatin Syria musamen a yankin Halep.