-
Mayakan Hashdushabi A Iraqi Sun Kashe Yan Ta'adda 35 A Cikin Kasar Siriya
Jan 19, 2019 03:26Komandan dakarun mayakan sa kai na Hashdushabi a yankin Ambar na kasar Iraqi ya bada sanarwan kashe mayakan kungiyan yan ta'adda ta daesh su 35 a cikin kasar Siriya a Jiya Jumma'a da dare.
-
Za'a Gudanar Da Taron Astana Na 12 A Tsakiyar Watan Febreru Mai Kamawa
Jan 19, 2019 03:09Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha kan rikicin kasar Siriya ne, ya bada sanarwan hakan a jiya Jumma'a.
-
Akalla Falasdinawa 30 Suke Ji Rauni Sanadiyyar Harbin Da Yahudawan Sahyoniya Suka Yi Masu A Gaza
Jan 19, 2019 03:06Akalla Paladinawa 30 ne suka ji rauni a lokacinda sojojin HKI suka harbesu da bindiga a jiya jumma'a a yankin Gaza
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Tana Son Komawar Syria Cikinta
Jan 18, 2019 08:28Babban magatakardar kungiyar hadin kan kasashen larabawa Ahmad Abul Gaith ya fada a jiya alhamis cewa; Kasar Syria tana daga cikin wadanda su ka kafa kungiyar hadin kan kasashen larabawan
-
Yemen: Mutane 7 Sun Mutu Sanadiyyar Harin Jiragen Yakin Saudiyya
Jan 18, 2019 08:27Mai magana da yawun sojojin kasar Yemen Yahya al-sari'i ya bayyana cewa akalla mutane 7 ne su ka rasa rayukansu sanadiyyar wani hari da jiragen yakin Saudiyya su ka kai a yammacin kasar
-
Kungiyar Kasashen Labarabawa Zata Mai Kasar Siriya Cikin Kungiyar
Jan 18, 2019 03:13Kungiyar kasara Larabawa ta bada sanarwan cewa zata sake dawo da kasar Siriya cikin kungiyar nan ba da dadewa ba.
-
Syria: Sojojin Amurka 4 Sun Halaka A manbij
Jan 16, 2019 15:41Sojojin kasar Amurka 4 ne suka halaka a yau a garin manbij na kasar Syria, yayin da wasu uku suka samu munanan raunuka, bayan wani harin bam da aka kai musu.
-
Siriya : Sanyi Ya Kashe Yara 15 A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Jan 15, 2019 13:31A Siriya, kimanin yara 15 ne mafi yawansu 'yan kasa da shekara guda, suka rasa rayukansu, sanadin matsanancin sanyi.
-
Ansarullah: Manzon MDD A Yemen Ba Ya Gudanar Da Aikinsa Yadda Ya Dace
Jan 15, 2019 09:42Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta zargi manzon musamman na mjalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen da kasa aiwatar da aikinsa.
-
Libiya Ba Za Ta Halarci Taron Tattalin Arzikin Beyrut Ba
Jan 15, 2019 04:05Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libya ta ba da sanarwar cewa ba za ta halarci taron tattalin arziki na kasashen Larabawa wanda za'a gudanar a kasar Lebanon ba.