-
Yemen: MDD Na Goyon Bayan Ci Gaba Da Aiki Da Dakatar Da Bude Wuta A Hudaidah
Jan 13, 2019 03:47Manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani a rikicin Yemen ya bayyana cewa, dole ne a kare yarjejeniyar dakatar da bude wuta aHudaidah.
-
Italiya Na Shirin Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Kasar Syria
Jan 13, 2019 03:46Gwamnatin kasar Italiya ta sanar da cewa, tana da shirin sake bude ofishin jakadancinta abirnin Damascus na kasar Syria.
-
An Gwabza Fada Tsakanin Bangarorin Dake Rikici A Yemen
Jan 12, 2019 10:23Rahotanni daga Yemen na cewa wani fada ya sake barkewa da sanyin safiyar yau Asabar a yankin Hodeida tsakanin bangarorin dake rikici a kasar, duk da yarjejeniyar tsagaita bude wutar da aka cimma a tsakiyar watan Disamba da ya gabata.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Kusa Da Filin Saukar Jirage Na Damascus
Jan 12, 2019 04:00Kafafen watsa labarun Syria sun ce a jiya juma'a da dare ne dai jiragen yakin su ka kai hari a kusa da filin saukar jiragen sama na Damascus
-
An Zargi Saudiyya Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Hudaidah
Jan 12, 2019 03:11Kakakin sojan kasar Yemen ya bayyana jiya juma'a cewa; Kawancen yakin Saudiyyar yana ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta a yankin Hudaidah
-
Kasar Lebanon Za Ta Kai Karar Isra'ila A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Jan 11, 2019 08:39Majalisar koli ta tsaron kasar Lebanon ta ce za ta kai harar ne saboda keta hurumin kasar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi
-
Kasar Qatar Ta Ware Dala Biliyan Daya Domin Sake Gina Kasar Iraki
Jan 11, 2019 08:31Sarkin Qatar wanda ya karbi bakuncin shugabancin kasar Iraki a birnin Doha ya bayyana cewa kasarsa za ta zuba hannun jari na dala biliyan daya domin sake gina Iraki
-
An Wanke Shugabannin Kungiyar Ikhwanul Mislimin Da Dama A Masar
Jan 11, 2019 03:10Wata kotun daukaka kara a kasar Masar ta wanke wasu shuwagabannin kungiyar yan'uwa musulmi ta kasar daga dukkan laifuffuka da ake tuhumarsu.
-
Ziyarar Pompeo Zuwa Kasashen Gabas Ta Tsakiya Bata Cimma Nasara Ba.
Jan 11, 2019 03:09Ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake yi a wasu kasashen gabas ta tsakiya ba zasu kai ga manufar Amurka na wannan ziyarar ba.
-
Mayakan Haya Na Kasar Sudiya Da Dama Sun Halaka A Kasar Yemen
Jan 10, 2019 08:47Wani jirgin yaki wanda ake sarrafa shi daga nesa ya kai hari kan taron wasu mayakan haya na kasar Saudia a kudancin kasar Yemen inda ya halaka da dama daga cikinsu.