-
Sojojin Britaniya 5 Suka Halaka A Sansaninsu A Siriya
Jan 10, 2019 08:45Wasu majiyoyin labarai a kasar Siriya sun bayyana cewa sojojin kasar Britania 5 ne suka halaka a lokacinda yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda har yanzun suke iko da yankin Dair-Zur daga gabacin kasar suka cilla makamai masu linzami a kansu.
-
Sakataren Tsaron Amurka Ya Kai Ziyarar Ba-Zata A Iraki
Jan 09, 2019 07:12Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.
-
Shugaban Kungiyar Leken Asirin Mosad Ya Gana Da Takwarorinsa Na Saudiyya, Masar Da Hadaddiyar Daular Larabwa
Jan 09, 2019 03:59Kafar watsa labaru ta Middle east ta Birtaniya ce ta buga labari da ke cewa an yi ganawar ne a tsakanin Yossi Cohen wanda shi ne shugaban kungiyar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila, da takwarorinsa na kasashen Larabawan uku
-
Yemen: Kawancen Saudiyyar Ya Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Har Sau 1924
Jan 09, 2019 03:51Kakakin sojan kasar Yemen Yahya Sari'i ne ya bayyana cewa kawancen na Saudiyya ya keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a Hudaidah har sau 1924
-
Sojojin Rasha Sun Fara Sintiri Akan Iyakar Kasar Syria Da Turkiya
Jan 09, 2019 03:44Sojojin Rasha sun fara sintirin ne dai a daidai lokacin da kasar Turkiya take barazanar shiga cikin yankin Manbaj domin yakar rundunar kurdawa
-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Zai Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki 7 A Gabas Ta Taskiya
Jan 08, 2019 03:24Mike Pompao sakataren harkokin wajen kasar Amurka zai fara ziyarar aiki na kwanaki 7 zuwa kasashe 8 na yankin gabas ta tsakiya daga yau Talata.
-
Jami'an Tsaro A Kasar saudiya Sun Kashe Mutane 5 A Yankin Watif
Jan 08, 2019 03:22Mutane akalla 5 ne suka rasa rayukansu a kauyen Umm Al-Hamam na yakin Qatif a kasar Saudiya a lokacinda jami'an tsaron kasar suka kai sumame a kan mutanen kauyen.
-
An Yi Maraba Da Shirin Maida Huldar Jakadanci Da Kasar Siriya
Jan 07, 2019 23:32Babban sakataren jam'iyyar "Tunisian Legitimate Movement" ya yi maraba da shirin gwamnatin kasar na maida huldan jakadanci da kasar Siriya.
-
Unicef Ta Yi Gargadi Akan Halin Da Kananan Yara Kasar Syria Suke Ciki
Jan 07, 2019 15:58Asusun Kananan yaran na Majalisar Dinkin Duniyar ya sanar da cewa; Da akwai kananan yara 10,000 da suke cikin mawuyacin hali a sansanonin 'yan gudun hijira
-
Manzon MDD Kan Rikicin Yemen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah A Sanaa
Jan 07, 2019 02:10Manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikciin Yemen Martin Griffith ya gana da jagoran kungiyar Ansarullah (Huthi) a birnin Sanaa fadar mulkin kasar Yemen.