-
Mutum 30 Sun Mutu A Ruftawar Mahakar Zinari A Afganistan
Jan 06, 2019 07:52Rahotanni daga Afganistan na cewa mutum akalla 30 ne suka rasa rayukansu biyo bayan ruftawar wata mahakar zinari a arewa maso gabashin kasar.
-
Qatar Ta Bukaci Ganin Kasashen Gabas Ta Tsakiya Sun Bude Tattaunawa Da Juna
Jan 06, 2019 03:30Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman ne ya bayyana cewa; A halin da ake ciki a yanzu yankin gabas ta tsakiya yana da bukatuwa da ayyuka na ci gaba da kuma tattaunawa tsakanin kasashe cikin girmamawa
-
Rasha Ta Soki Amurka Saboda Ci Gaba Da Tsoma Baki A Harkokin Kasar Syria
Jan 06, 2019 03:27Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha, Sergei Riabkov ne ya bayyana cewa; Ci gaba da zaman sojojin Amurka a kasar Ba halartacce ba ne
-
Wakilin MDD Kan Rikicin Yemen Ya Isa Birnin Sanaa
Jan 05, 2019 12:12Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin kasar Yemen, Martin Griffiths, ya isa Sanaa, babban birnin kasar Yemen inda zai tattaunawa da 'yan houtsis a wani mataki na kara karfafa wa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma a birnin Hodeida wanda ya kunshi tashar jiragen ruwa.
-
Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Kasar Syria Suna Fada Da Juna
Jan 04, 2019 09:28A kalla mutane 500 su ka halaka a fadan da kungiyoyin ta'addanci suke yi a tsakaninsu a kasar Syria
-
An Kira Yi Palasdinawa Da Su Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Kare Hakkinsu Na Komawa Kasarsu Ta Gado
Jan 04, 2019 09:25Kwamitin da ya saba gudanar da Zanga-zangar kare hakkin komawa gida da kuma daukewa yankin na Gaza takunkumi ne ya bukaci palasdinawan da su fito kwansu da kwarkwartarsu a yau juma'a
-
Limamin Tehran: Gabas Ta Tsakiya Ta Zama Makabartar Manufofin Amurka
Jan 04, 2019 09:23Wanda ya jagoranci Sallar juma'a a Tehran ya bayyana cewa; Gwagwarmayar al'ummar Iran ta sa manufofin Amurka a gabas ta tsakiya suna rushewa
-
MDD Na Kokarin Kare Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki A Yemen
Jan 04, 2019 09:21Mai magana da yawun babban magatakardar MDD ne ya tabbatar da cewa Majalisar tana iya kokarinta domin ganin ana ci gaba da aiki da yarjejeniyar tsagaita wutar yakin
-
Kasar Rasha Ta Bada Sanarwan Kisan Dubban Yan Ta'adda A Kasar Siriya.
Jan 04, 2019 03:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kashe dubban yan ta'adda a yakin da ta shiga da su a kasar Siriya.
-
Sojojin Saudiyya Sun Kai Hari A Garuruwan Hudaidah Da Sa'adah
Jan 03, 2019 15:38Kamfanin dillancin labarun Fars ya ambato cewa; sojojin na Saudiyya sun kai harin ne da manyan bindigogi akan garuruwan al-Ku'i da Habas, da ke kudancin gundumar Hudaidah