-
Matan Yahudawa Da Na Palastinawa Sun Yi Maci A Qudus
Oct 09, 2017 02:20Dubun dubatar matan Yahudawa da na Palastinawa ne suka yi gangami a manyan titunan birnin Qudus domin yin kiraye kirayen kulla yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin bangarorin biyu.
-
Sayyid Nasrallah: Amurka Ce Take Hana Yakar Da'esh/Saudiyya Ce Tushen Fitina A Yankin G/Tsakiya
Oct 08, 2017 13:34Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Awungaba Da Palasdinawa 13 A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Oct 08, 2017 08:54Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai samame a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka yi awungaba da Palasdinawa 13.
-
Syria: Sojojin Amurka 8 Sun Mutu Sanadiyyar Hatsarin Jirage Masu Saukar Angulu
Oct 08, 2017 04:53Rahotanni sun ce a jiya da dare ne jiragen Amurka masu saukar angulu biyu suka yi karo da juna a yankin "Tell Beydar" da ke gundumar Hasakah, inda suka tarwatse nan take.
-
Iraki: "Rasul Ali" Zai Zama Magajin Jalal Talibani A Jam'iyyar "PUK"
Oct 08, 2017 04:51Wani jami'i a jam'iyyar "Patriotic Union of Kurdistan" Giyath al-Surjy, ya ce; Kosrat Rasul Ali ne zai maye gurbin Jalal Talibani a shugabancin jam'iyyar.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankunan Palasdinawa
Oct 08, 2017 04:49Majiyar Palasdinawa ta ce a jiya da dare sojojin na sahayoniya sun kai hari a yankin Qalqiliyah da ke yammacin kogin Jordan.
-
Jiragen Saman Yakin Sojin Rasha Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Masu Yawa A Siriya
Oct 07, 2017 15:40Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: A wasu sabbin hare-hare da jiragen saman sojin Rasha suka kaddamar kan yankunan da suke gabashin kasar Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 180.
-
Siriya : Sojin Rasha Sun Hallaka 'yan Ta'addan (IS) 120
Oct 07, 2017 07:27Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka 'yan ta'addan da'esh 120 a wani harin sama da aka kai masu.
-
Bashar al-Asad: Siriya Ba Za Ta Taba Mancewa Da Taimako Da Sadaukar Iran Ba
Oct 06, 2017 01:54Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya bayyana cewar kasar Siriya ba za ta taba mantawa da irin sadaukarwar da taimakon da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi mata ba a lokacin tsanani na yakin da aka sanya ta ciki.
-
Iraki / Kurdistan : Ba Ma Son Yin Fito Na Fito _Abadi
Oct 05, 2017 06:36Firayi ministan Iraki Haider al-Abadi ya tabbatar da cewa ba sa son yin fito na fito bayan zaban raba gardama yankin Kurdistan.