-
Sarkin Saudiyya Na Ziyara A Rasha
Oct 05, 2017 06:18Sarki Salman bin Abdul-Aziz na Saudiyya ya sauka a birnin Moscow a wata ziyara da ita ce irinta ta farko da wani sarki na Saudiyya ya kai kasar Rasha.
-
Wata Mai Rajin Kare Hakkin Bil-Adama Ta Yi Suka Kan Azabtar Da Bil-Adama Da Sunan Yaki Da Ta'addanci
Oct 05, 2017 03:59Shugabar Cibiyar Yaki da Azabtar da Bil-Adama ta Duniya ta yi kakkausar suka kan yadda ake azabtar da bil-Adama da sunan yaki da ta'addanci a duniya.
-
Sojojin Siriya Sun Kori 'Yan Ta'addan Daesh Daga Lardin Hama Na Kasar
Oct 04, 2017 13:53Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh daga dukkanin lardin Hama na kasar wanda yake a matsayin tungarsu ta karshe a yankin Yamma maso tsakiya na kasar Siriyan.
-
Dakarun Iraki Sun Kutsa Kai A Birnin Hawija
Oct 04, 2017 07:28Majiyoyin soji a Iraki sun ce dakarun hadin gwiwa na kasar sun kutsa kai a birnin Hawija, sansani na karshe na 'yan ta'addan kungiyar (IS) a arewacin kasar.
-
Pira ministan Iraki Ya Gargadi Kurdawa Da Suke Aikewa Da Sojoji Zuwa Karkuk.
Oct 04, 2017 04:23Haydar Abadi ya ce; aikewa da sojojin zuwa Karkuk da Kurdawa suke yi tsokana ce mai hatsari.
-
Siriya : IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 17 A Damascos
Oct 03, 2017 07:22Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh wato IS ta ce ita ke da alhakin kai harin da ya yi ajalin mutum 17 a birnin Damascos na kasar Siriya.
-
Sarki Salman Na Saudiyya Zai Ziyarci Rasha
Oct 02, 2017 14:04Wani mashawarci a fadar shugaban kasar Rasha ya tabbatar da ziyarar da sarki Salman na Saudiyya zai kai a kasar a ranar Alhamis mai zuwa.
-
Tsohon Shugaban Kasar Yemen: Saudiyya Za Ta Yi Nadamar Kai Wa Yemen Hari.
Oct 02, 2017 03:43Abdallah Saleh tsohon shugaban kasar ta Yemen ya kira yi Saudiyya da ta fice daga cikin kasar, tare da jaddada cewa za ta yi nadamar kai wa kasar hari.
-
Sayyid Nasrallah: Sahyoniyawa Za Su Kwashi Kashinsu A Hannu Matukar Suka Kaddamar Da Yaki Kan Hizbullah
Oct 01, 2017 06:53Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa za su debi kashinsu a hannun matukar gigi ya debe su suka kaddamar da yaki a kan kungiyar Hizbullah yana mai kiran yahudawan da suka yiyo hijira zuwa "Isra'ila" da su gaggauta komawa inda suka fito.
-
Mutane Fiye Da Miliyan Uku Ne Ake Sa-Ran Zasu Gudanar Da Juyayin Ashura A Karbala
Oct 01, 2017 03:14Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa: Ana sa-ran yawan jama'ar da zasu halacci zaman makokin ranar Ashura a birnin Karbala na kasar zasu haura mutane miliyan uku daga ciki da wajen kasar.