-
Ganawar Ministan Tsaron Rasha Da Shugaba Asad Na Siriya
Sep 13, 2017 01:21Ministan harakokin tsaron Rasha ya gana da Shugaba Bashar Al-asad na Siriya a birnin Damascus.
-
Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar Kasashen Larabawa A Al-Kahira
Sep 12, 2017 14:26Ministocin harkokin waje na kasashen kungiyar kasashen Larabwa sun gudanar da taro na yini daya a yau Talata a birnin Al-kahira na kasar Masar, inda suka tattauna sauye sauyen da aka samu a yankin a cikin yan watannin da suka gabata .
-
Majalisar Dokokin Kasar Iraqi Ta Ki Amincewa Da Bellewar Yankin Kurdawan Kasar Da Babban Rinjaye
Sep 12, 2017 14:24A yau talata ce majalisar dokokin kasar Iraqi ta kada kuri'ar rashin amincewa da zaben raba gardama wanda gwamnatin lardin Kurdawa na kasar suka kuduri anniyar gudanarwa a karshen wannan watan.
-
UN Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Yamen
Sep 12, 2017 07:17Shugaban kwamitin kolin Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan take hakkokin bil-Adama a yakin wuce gona da iri da aka kaddamar kan kasar Yamen.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Da Japan Sun Jaddada Bukatar Kafa Kasar Palasdinu
Sep 12, 2017 07:14Ministocin harkokin wajen kasashen Larabawa da na Japan sun jaddada goyon bayansu ga shirin samar da kasar Palasdinu mai cikekkiyar gashin kai da Qudus zai kasance babban birninta.
-
Saudiyya Na Kama 'Yan Adawa Yayin Da Ake Maganar Saukar Sarki Salman Daga Mulki
Sep 11, 2017 13:24Rahotanni daga kasar Saudiyya sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama kimanin mutane 20 da aka sansu da tsananin adawa da mulkin sarautar da ke gudana a kasar a daidai lokacin da labarai ke yawo kan shirin sarki Salman na kasar na sauka daga karagar mulki da mika wa dansa Muhammad mulkin.
-
Saudiyya Ta Soke Duk Wata Tattaunawa Da Qatar
Sep 09, 2017 04:55Saudiyya ta ce ta soke duk wata tattaunawa da Qatar, bayan da a karon farko aka samu tattaunawa a hukumance tsakanin masarautun kasasshen biyu.
-
Rasha Ta Hallaka Wasu Jiga-jigan Da'esh A Siriya
Sep 08, 2017 05:22Rundinar sojin kasar Rasha ta sanar da hallaka wasu mayan kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a yankin Deir Ezzor na kasar Siriya.
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Sun Kashe Mutane 12 A Garin Karkuk Na Kasar Iraki
Sep 08, 2017 02:07Yan ta'addan kungiyar Da'ish sun aiwatar da kisan gilla kan wasu Irakawa fararen hula 12 a yankin Alhuwaijah da shiyar kudu maso yammacin garin Karkuk na kasar Iraki.
-
Masar Ta Maida Martani Akan Zarginta Da Take Hakkin Bil'adama
Sep 07, 2017 13:39Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar, ta ce; Rahoton da kungiyar kare hakkin bil'adam ta "Human Right Watch' ta fitar akan azabtar da fursunoni, siyasa ce a cikinsa.