-
Isra'ila Ta Sake Kaiwa Siriya Hari
Sep 07, 2017 06:06Rundinar Sojin Siriya ta ce H.K Isra'ila ta kaiwa wani sansanin sojinta hari a a lardin Mesyaf, dake tsakanin birnin Hama da wata tashar ruwa a yammacin kasar.
-
Dakarun Tsaron Yemen Sun Kai Harin Rokoki A Kan Sojojin Saudiya
Sep 07, 2017 02:04Sojoji da dakarun sa kai na kasar yemen sun kai harin rokoki a kan wuraren taruwar sojojin saudiya a najran dake kudancin saudiya a daren jiya laraba.
-
Sojojin Siriya Sun Samu Babbar Nasara A Deir Ezzor
Sep 05, 2017 09:54Sojojin kasar Siriya sun samu babbar nasara a yakin da suke da kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a yankin Deir Ezzor dake gabashin kasar.
-
Tsohon Shugaban Kasar Yemen Ya Ce: Kan Al'ummar Kasar A Hade Yake Wajen Fada Da Mamayar Saudiyya.
Sep 05, 2017 04:52Ali Abdallah Saleh ya kore cewa suna da sabani da kungiyar Ansarullah, sannan ya kara da cewa; kan al'ummar kasar a dinke yake domin ci gaba da fuskantar wucegona da irin Saudiyya.
-
Sojojin Siriya Sun Kusa Kwace Garin Deir al-Zor Daga Hannun 'Yan Ta'addan Daesh
Sep 04, 2017 06:18Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin Siriya da kawayenta na dakarun Hizbullah da sauransu sun kusan kwace garin Deir al-Zor daya daga cikin manyan tungar 'yan ta'addan Da'esh a kasar bayan gagarumar nasarar da suka samu a kan 'yan ta'addan a jiya Lahadi.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Taya Al'ummar Iraki Murnar Samun Nasara Kan Kungiyar Da'ish
Sep 02, 2017 14:43Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya mika sakon murnarsa ga gwamnatin Iraki da al'ummar kasar kan nasarar da suka samu na yantar da garin Tala'afar da ke lardin Nainawa daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish.
-
A Yau Ne Mahajjata Suke Gudanar Da Jifar Shaidan Jamratul Aqbah
Sep 01, 2017 06:48Tun da jijjifin safiyar yau ne mahajjata kimanin miliyan biyu suka fara gudanar da jifar shaidan a ranar idin layya.
-
Sayyid Nasrallah: Za Mu Gutsure Hannun Duk Wanda Ya So Wuce Gona Da Iri Kan Labanon
Aug 31, 2017 13:26Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunnen masu son wuce gona da iri kan kasar Labanon da cewa za su debi kashinsu a hannu don kuwa lokacin wuce gona da irin ya wuce.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Sanar Da Kwato Garin Tel Afar Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
Aug 31, 2017 13:25Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya sanar da cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato dukkanin garin Tel Afar da kuma dukkanin lardin Ninawah na kasar daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh da ke rike da lardin na tsawon lokaci.
-
Isra’ila Na Shirin Gina Sabbin Matsugunnan Yahudawa A Birnin Quds
Aug 31, 2017 08:14Haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin quds.