-
Sojojin Lebanon Sun Dakatar Da Bude Wuta Don Sasantawa Kan Sojojin Da Ke Hannun Daesh
Aug 27, 2017 07:19Sojojin kasar Lebanon sun dakatar da bude wuta da mayakan kungiyar Daesh a Lebanon don tattauna batun sakin sojojin kasar da ke hannun Daesh.
-
Masifar Rikicin Mazhaba Da Ta Fara Kunno Kai A Tsakanin Al'ummar Kasar Afganistan
Aug 26, 2017 23:59Harin ta'addancin da aka kai Masallacin 'yan shi'a da ke birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan da yayi sanadiyyar mutuwar mutane masu yawa ciki har da jami'an 'yan sandan gwamnatin kasar, yana ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine a duk fadin kasar.
-
Syria: Iran Za Ta Gina Cibiyoyin Samar Da Wutar Lantarki 5 A Birnin Aleppo
Aug 26, 2017 14:31Shugaban Kamfanin samar da wutar lantarki na Iran ya ce; Cibiyoyin da za a gina za su rika bai wa birnin na Aleppo wutar lantarki
-
Kungiyar Ansarullah Ta Tabbatar Da Kalubalantar Sojojin Hayar Saudiya
Aug 26, 2017 11:45Wani Jigo a majalisar siyasar kungiyar gwagwarmayar ansarullah ta kasar yemen ya tabbatar da cewa za su tsananta kalubalantar duk wani hari wuce gona da iri na sojojin hayar saudiya
-
An Gano Makeken Kabari Da Aka Bisne Mutane 500 A Birni Mausil
Aug 26, 2017 11:45Dakarun kasar Iraki sun gano wani makeken kabarin na bai daya a kusa da gidan yarin kungiyar ta'addancin ISIS a birnin Mausil babban birnin jihar Nainuwa dake arewacin kasar
-
Ya Zuwa Yanzu Mahajjata Miliyon 1.4 Suka Isa Kasar Saudia
Aug 25, 2017 07:24Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.
-
Nasrullah: Dakarun Lebanon, Syria Gami Da Hizbullah Suna Samun Nasara A Kan ISIS
Aug 25, 2017 00:47Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa, a ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS da dukkanin bangarori na dakarun Lebanon, da kuma sojojin Syria tare da mayakan Hizbullah ke yi, ana samun gagarumar nasara.
-
Shirin Kasar Qatar Na Karfafa Alaka Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Aug 25, 2017 00:17Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bayyana cewa: Cikin gaggawa zata dauki matakin dawo da jakadarta zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin karfafa alaka a tsakanin kasashen biyu.
-
Siriya : MDD Ta Nemi A Baiwa Fararen Hula Damar Ficewa Daga Raqa
Aug 24, 2017 09:51Majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsaida yakin da ake da 'yan kungiyar IS a Raqa na Siriya domin baiwa fararen hula damar tserewa daga birnin.
-
Kasar Qatar Zata Maida Jakadanta Zuwa Tehran
Aug 24, 2017 07:17Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bada sanarwan cewa jakadanta a birnin Tehran zai koma bakin aikinsa bayan kauracewa na kimanin watannin 20.