-
Masar Ta Mayarwa Da Amurka Martani Akan Yanke Taimakon Kudade.
Aug 24, 2017 04:46Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta bayyana rashin jin dadinta akan matakin Amurka na rage taimakon kudaden da take ba ta.
-
Dalilan Mahimancin Tsarkake Garin Tal'afar Na Kasar Iraki
Aug 24, 2017 01:39A yayin da aka cikin kwanaki hudu na fara kai farmakin tsarkake garin tal'afar na kasar Iraki, duk wani shiri da kungiyar ISIS tayi na kare garin daga faduwa ya ruguje.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Suka Kan Sabon Matsayin Kasar Sudan Dangane Da Palasdinawa
Aug 23, 2017 14:29Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ya yi Allah wadai da furucin ministan harkokin sayan hannun jari na kasar Sudan kan al'ummar Palasdinu.
-
Jiragen Saman Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane 35 A Kasar Yamen
Aug 23, 2017 14:28Jiragen saman yakin Masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan wani sansanin 'yan gudun hijira a shiyar arewacin birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen, inda suka kashe mutane akalla 35 tare da jikkata wasu na daban.
-
Siriya : Fararen Hula Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Raqa
Aug 22, 2017 06:26Sama da fararen hula arba'in ne ciki har da yara suka gamu da ajalinsu a ci gaba da hare-haren sama da kawancen da Amurka ke kaiwa a birnin Raqa na Siriya.
-
Qatar Ta Ki Amincewa Da Shawarar Saudiya Kan Jigilar Mahajjatanta Zuwa Hajji
Aug 22, 2017 02:05Gwamnatin kasar Qatar ta ki amincewa da shawarar kasar saudia na jigilar mahajjatanta zuwa hajjin bana da jiragen saudia Air
-
Hadi Amiri: Mafi Yawan 'Yan Ta'addan ISIS A Tal Afar 'Yan Kasashen Waje Ne
Aug 21, 2017 14:44Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki Hadi Al-amiri ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.
-
Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Killace Yankin Al-Duraz
Aug 21, 2017 14:43Jami'an tsaron masarautar Al Khalifa da ke rike da madafun iko a kasar Bahrain suna ci gaba da killace yankin Duraz musamman gidan baban malamin addini na kasar Sheikh Isa Qasim.
-
Qatar Ta Musunta Hana Jiragen Saman Saudiyya Sauka A Doha
Aug 21, 2017 06:47Hukumar kula da kai-kawo na jiragen saman fasinja a Qatar ta musunta cewa ta hana jiragen saman Saudiyya sauka a Doha domin jigilar alhazai zuwa Makka.
-
Dakarun Iraki Na Ci gaba da Yakar 'Yan Ta'addan IS
Aug 21, 2017 06:46Sojojin Iraki sun kusanto yankin Tal Afar a ci gaba da farmakin da suka kaddamar domin kwato yankunan karshe dake hannun 'yan ta'addan Da'esh.