-
Sojojin Iraki Suna Ci Gaba Da Murkushe 'Yan Kungiyar Da'ish A Arewacin Kasar
Aug 21, 2017 02:10Rundunar sojin Iraki ta sanar da cewa: Sojojin kasar sun fara murkushe mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da suke gefen garin Tala'afar da ke lardin Nainawa a shiyar arewacin kasar ta Iraki.
-
Basshar Asad: Mun Yi Galaba Akan Makarkashinyar Turai:
Aug 20, 2017 13:45Shugaban kasar Syria wanda ya gabatar da jawabi a yau lahadi a birnin Damascuss ya ce; Tare da cewa Syria ta yi asara mai yawa, amma kuma ta murkushe makircin kasashen turai.
-
Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya
Aug 20, 2017 13:43Karar da Kasar ta Katar din ta shigar ta shafi barazanar da Saudiyyar ta yi na harbo jiragen fasinjanta.
-
Palasdinu: Asibitocin Yankin Gaza Na Cikin Mawuyacin Hali.
Aug 20, 2017 13:43Ma'aikatar kiwon lafiya ta Palasdinu ta ce; Yankin Gaza ya shiga cikin matsananci hali.
-
Bangladesh : An Yankewa Mayakan Islama 10 Hukuncin Kisa
Aug 20, 2017 06:45A kasar Bangladesh an yankewa wasu mayaka dake ikirari da sunan Islama hukuncin kisa, saboda samunsu da laifin yunkurin hallaka fira ministar kasar Sheikh Hasina.
-
Hare-Haren Jiragen Yakin Kawancen Saudiya A Jihar Hijja Ta Kasar Yemen
Aug 20, 2017 01:52Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari har so tara a garin Maidi na jihar Hijjar kasar Yemen
-
Sojojin Labanon Sun Kaddamar Da Hare-Haren Korar 'Yan Kungiyar Da'esh Daga Kasar
Aug 19, 2017 12:05Babban hafsan sojojin kasar Labanon Sojojin Janar Joseph Aoun ya bayyana cewar sojojin kasar sun kaddamar da hare-haren zuwa sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke gabashin kasar da nufin fatattakansu daga yankunan kasar da suke rike da su.
-
Afganistan : An Tsaurara Matakan Tsaro A Yayin Bikin Kasa
Aug 19, 2017 06:38A Afganistan an tsaurara matakan tsrao a yayin da ake cikin gudanar bukukuwan zagayowar ranar samun yancin kai a yau Asabar.
-
Hizbullah: Manufar ISIS Ita Ce Bakanta Fuskar Musulunci A Idon Duniya
Aug 19, 2017 01:10Kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
-
Rahoton MDD: Saudiyya Ce Ke Da Alhakin Kisan Yara A Yemen
Aug 19, 2017 01:09Majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan daruruwan kananan yara a kasar Yemen a kan gwamnatin Saudiyya.