-
Yemen : Yara Miliyan 2 ke Fama Da Matsananciyar Tamowa
Jul 26, 2017 09:53Wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya nuna cewa yara kimanin miliyan biyu ne ke fama da matsananciyar tamowa a kasar Yemen.
-
Netanyahu: Dole Ne A Ci Gaba Da Tsaurara Bincike A Kan Palastinwa A Quds
Jul 26, 2017 07:31Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Hizbullah: 'Yan Ta'adda Na Shakar Lumfashinsu Na Karshe A Gabashin Lebanon
Jul 26, 2017 07:29Mayakan kungiyar Hizbullah na ci gaba da killace 'yan ta'adda da suka yi saura a cikin yankin Ta'al Nisab da ke cikin gundumar Jurud Arsal a kan iyakokin Lebanon da Syria, inda dakaruna na Hizbullah suka bayar da wa'adi ga 'yan ta'addan takfiriyyah da su mika kansu da makamansu, ko kuma a murkushe su da karfin bindiga.
-
Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Ta'addanci A Arewacin Iraki
Jul 26, 2017 01:54Wata Mota Shake da bama-bamai ta tarwatse a gabashin Takrit cibiyar jihar salahaddin dake arewacin kasar Iraki, lamarin da yayi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
-
Wani Kirista Ya Shiga Sahun Sallah A Quds Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi
Jul 25, 2017 08:25Wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.
-
Amnesty Int. Ta Bukaci Saudiyya Da Ta Dakatar Shirin Sare Kawunan Mutane 14
Jul 25, 2017 06:22Kungiyar kare hakkin bil adam ta kasa da kasa, Amnesty International ta bukaci gwamnatin Saudiyya da ta dakatar da shirin da take yi na zartar da hukuncin kisa a kan fararen hular kasar su 14 saboda dalilai na siyasa.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hari Kan Kasar Yamen
Jul 25, 2017 01:59Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen tare da janyo hasara mai yawa ga al'ummar kasar a jiya Litinin.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Killace 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Sansaninsu Na Karshe
Jul 25, 2017 01:58Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai musamman na kabilun Larabawan kasar sun kora mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish zuwa sansaninsu na karshe da ke gefen garin Riqqah a yankin arewacin kasar.
-
Lebanon: Hizbullah Na Ci Gaba Da Kakkabe 'Yan Ta'addar "Nusrah' Daga Kan Iyakar Kasar Da Syria.
Jul 24, 2017 14:36Mataimakin shugaban bangaren zartarwa na kungiyar ta Hizbullah ya ce; Korar 'yan ta'adda daga yankin Jurud Arsal. wani nauyi ne na kasa.
-
An Kai Hari A Ofishin Jakadancin HKI Dake Amman
Jul 24, 2017 01:21Rahotanni daga Jordan na cewa wasu 'yan kasar biyu sun mutu, kana wani dan Isra'ila ya samu mummunan rauni a wani harin bindiga da aka kai a ofishin jakadancin HKI dake birnin Amman, a cikin daren jiya Lahadi.