-
A Kallah Mutum 20 Sun Mutu A Wani Hari A Kabul
Jul 24, 2017 01:20Hukumomi lafiya a Afganistan sun ce mutum 24 takwas ne suka rasa rayukansu, kana wasu kimanin 40 suka raunana biyo bayan wani hari a birnin Kabul.
-
Iran Da Iraki Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Aikin Soji
Jul 23, 2017 12:59Kasashen Iran da Iraki sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare a bangarorin tsaro da aikin soji a kokarin da ake yi na karfafa yanayin tsaron kasashen biyu da kuma yankin Gabas ta tsakiya
-
Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Zai Gudanar Da zaman Gaggawa Kan Rikicin Palasdinu
Jul 23, 2017 04:48Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai gudanar da zaman gaggawa don tattauna batun rikicin da ke faruwa a kasar Palasdinu a gobe Litinin.
-
Majiyar Sojojin HKI Ta Ce Sojojin Kasar Sun Kakkabo Wata Roka Wacce Aka Cilla Daga Yankin Gaza
Jul 23, 2017 04:31Majiyar sojojin HKI ta bayyana cewa sojojin kasar sun kakkabo wani makamin linzami wanda aka cilla daga yankin Gaza zuwa cikin haramtacciyar kasar a safiyar yau Lahadi.
-
Wasu 'Yan Ta'addar Jabhatu-Nusra Sun Meka Kansu A Gabashin Labnon
Jul 22, 2017 14:48Rahotanni dake fitowa daga kasar Labnon sun habarta cewa 'yan ta'adda na Jabhatu-Nusra sun meka kansu a wasu yankuna na Arisal dake gabashin kasar
-
Rikici na Kara Tsanani Tsakanin Palastinawa Da Yahudawa
Jul 22, 2017 14:47A yayin da magabatan Haramcecciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da hana Al'ummar Palastinu gudanar da Salla a Masallacin Aksa, ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin magabatan bangarorin biyu.
-
Hamas Ta yi Maraba Da Harin Daukar Fansa Akan 'Yan Sahayoniya.
Jul 22, 2017 07:43Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana harin da aka kai wa 'yan sahayoniya a matsayin maida martani kan wuce gonar da su ke yi.
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinawa Sun Sha Alwashin Mayar Da Martani Ga Sahyoniyawa
Jul 22, 2017 01:18Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske ga haramtacciyar kasar Isra'ila matukar ta ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus da take ci gaba da yi cikin 'yan kwanakin nan.
-
Al-Azhar Ta Ja Kunnen "Isra'ila" Kan Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus
Jul 22, 2017 01:18Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ta ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus mai alfarma da take yi, don kuwa hakan lamari ne da musulmi ba za su iya rufe ido kansa ba.
-
Hizbullah Da Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Yankunan Kan Iyaka Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Jul 22, 2017 01:17Dakarun kungiyar Hizbullah da sojojin Siriya sun sami nasarar kwato wasu yankuna da kauyuka alal akalla guda 9 da suke kan iyakokin kasashen Siriya da Labanon daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Jabhatun Nusra a hare-haren da suka kaddamar a jiya Juma'a.