-
Yadda HKI Ke Ci Gaba Da Azabtawa Palasdinawa
Jul 22, 2017 01:02A kallah Palasdinawa hudu ne suka yi shahada a yayin da jami'an tsaro yahudawan mamaya na Isra'ila suka farma masu bayan sallah Juma'a a jiya.
-
Wani Dan Siyasa A Aljeriya Ya Ce: Cin Zarafin Palasdinawa Laifin Wasu Kasashe Larabawa Ne
Jul 21, 2017 14:22Shugaban jam'iyyar Aljazeera Al-Jadidah Front a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wasu gwamnatocin kasashen Larabawa suna da hannu kai tsaye a bakar siyasar zaluncin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da aiwatarwa kan al'ummar Palasdinu.
-
Palasdinu: 'Yan Sahayoniya Sun Mayar Da Birnin Kudus Zuwa Sansanin Soja
Jul 21, 2017 07:31Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
-
Hamas Ta Yi Kira Zuwa Ga Zanga-Zangar Kare Masallacin Quds
Jul 21, 2017 02:01Kungiyar Hamas ta yi kira zuwa ga gagarumar zanga-zanga a yau Juma'a a dukkanin fadin Palastinu.
-
Saudiyya Da Kawayenta Sun Yi Amai Sun Lashe Game Da Qatar
Jul 20, 2017 13:02Kasar Saudiyya da kawayenta larabawa sun amai sun lashe dangane da jerin bukatun da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da hulda da ita.
-
Kira Ga Palasdinawa Da Su Fito Gobe Juma'a Domin Kare Masallacin Kudus.
Jul 20, 2017 08:06Kungiyar Jihadin Islami ta Palasdinu ta kira yi palasdinawa da su fito domin kare masallacin Kudus a gobe juma'a.
-
Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.
Jul 20, 2017 08:02Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.
-
An Hallaka Sojojin Saudiya Da Dama A Kan Iyakar Kasar Yemen
Jul 20, 2017 01:55Sojoji da dakarun sa kai na kasar Yemen sun samu nasarar hallaka sojojin Saudiya da dama a yankin Jizan dake kudancin Saudiya.
-
Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar
Jul 19, 2017 14:53Shafin yanar gizo na Al-Arbi- Al-Jadeed ya nakalto labarin cewa yan majalisar dokokin kasar Tunisia fiye da 20 ne suka shigar da kara a gaban wata koto a birnin Tunis, inda suke neman a gurfanar da shugaban jam'iyyar Libral Democratic na kasar Muneer Baatur kan furucinsa na goyon bayan HKI.
-
Limamin Masallacin Kudus Ya Jaddada Wajabcin Ci gaba Da Gwagwarmaya
Jul 19, 2017 06:41Limamin masallacin Kudus Ikramah Sabry, ya fadi cewa; kafa kofar bincike da 'yan sahayoniya su ka yi a bakin masallacin Kudus keta hurumin masallacin ne.