-
Jagora:Yaki Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila Wajibi Ne A Shiri'ar Musulunci.
Jun 27, 2017 02:50Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul -Khaminae ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.
-
Kasar Maroko Ta Bukaci Bunkasa Alaka Da Kasar Qatar
Jun 26, 2017 08:36Sarkin kasar Maroko ya bayyana cewa: Kasarsa tana bukatar bunkasa alaka da taimakekkeniya da kasar Qatar.
-
An Gudanar Da Jerin Gwanon Ranar Quds A Falastinu
Jun 24, 2017 13:49Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.
-
Mutane 57 Suka Mutu A Harin Pakistan
Jun 24, 2017 10:51Hukumomi a Pakistan sun ce adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren da wasu 'yan kunar bakin wake suka kai jiya a wata kasuwar yankin Parachinar ya kai 57.
-
Jami'an Tsaron Masarautar Saudiyya Sun Tarwatsa Gangamin Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 24, 2017 07:29Jami'an tsaron masarautar Saudiyya dauke da manyan makamai da tankokin yaki sun tarwatsa al'ummar musulmi da suka gudanar da gangami domin raya ranar Qudus ta Duniya a yankin Al-Mansurah da ke garin Awamiyyah na kasar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar Pakistan
Jun 23, 2017 07:51Wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a kusa da ofishin babban jami'in rundunar 'yan sandan garin Quetta da ke kudu maso yammacin kasar Pakistan.
-
Kasashen Larabwa Sun Aikewa Kasar Qatar Bukatu 13 Don Kawo Karshen Takunkuman Da Suka Dora Mata
Jun 23, 2017 00:25Kasashen larabawa hudu daga cikin wadanda suka yanke hulda da kasar Qatar sun bukace ta ta cika wasu sharudda guda 13 kafin su dawo da haulda da ita.
-
Yemen: MDD Ta Nuna Damuwa Akan Yadda Annobar Kwalara Ta Ke Yaduwa.
Jun 22, 2017 14:22Mataimakin babban magatakardar majalisar dinkin duniya Stephen O'Brein ya yi gargadi akan yadda cutar ta kwalara ta ke ci gaba da yaduwa a Yemen.
-
Hamas: Ranar Qudus Ta Dundiya Babbar Dama Ce Ta Hadin Kan Al'ummar Musulmi
Jun 22, 2017 14:21Kakakin Rundunar Izzuddin Kassam wanda reshen sojan Kungiyar gwgwarmayar musulunci ta Hamas ne, ya ce ranar Kudus wata dama ce mai girma da musulmin duniya za su hada kawukansu.
-
Sharhi:Dan Karamin Juyin Milki A Saudiya
Jun 22, 2017 02:37Bayan Sauke Yarima mai jiran gado, Dan Sarkin Saudiya ya zama wanda zai gaji Ma'aifinsa