-
Iraki : IS Ta Wargaza Masallacin Al-Nouri Da Hasumiyar Mosul
Jun 22, 2017 01:57Rindinar sojin Iraki ta ce kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta wargaza masallacin Al-Nouri da kuma hasumiyar Mosul mai dadadden tarihi.
-
Masar : Kotun Koli Ta Ce A Dakatar Da Duk Wata Shari'a Kan Bada Tsibirai
Jun 22, 2017 01:56Kotun kolin tsarin mulkin a Masar ta bada umurnin dakatar da duk wata shari'a da ake a kasar kan batun mallakawa masarautar Saudiya tsibiran nan biyu da ake ta takaddama a kai.
-
Sarkin Saudiyyah Ya Sauke Yarima Mai Jiran Gado Na Kasar Ya Dora Dansa
Jun 21, 2017 01:18Sarkin kasar Saudiyyah Salman Bin Abdulaziz ya sauke yarima mai jiran gado na kasar Muhammad Bin Naif bin Abdulaziz daga kan mukaminsa na yarima mai jiran gado, tare da dora dansa Muhammad bin Salman.
-
Yemen: An Zargi Majalisar Dinkin Duniya Da Yin Tarayya Da Saudiyya A Aikata Laifukan Yaki.
Jun 20, 2017 07:29Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta ce; Majalisar Dinkin Duniya tana da hannu a laifin yakin da Saudiyya ta tafka a kasuwar Al mashnaq.
-
Bankado Shirin Juyin Mulkin Da Saudiyya Da Daular larabawa Su ka Son yi A Katar.
Jun 20, 2017 07:24Sanannen mai kwarmata bayanan sirri na kasar Saudiyya " Mujtahid" ya ce Amurka ce ta dakile yunkurin kifar da gwamnatin kasar Katar.
-
Siriya : Amurka Na Son Mayar Da Hanyar Sadarwar Soja Tsakaninta Da Rasha
Jun 20, 2017 01:11Amurka dake jagorancin kawancen kasa da kasa kan yaki da kungiyar IS a Siriya, ta ce tana son mayar da hanyar sadarwar ta musayar bayanan soji tsakaninta da Rasha a Siriya.
-
Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami
Jun 19, 2017 13:03Tsohon jakadan Birtaniya akasar Syria Peter Ford ya bayyana cewa, Iran ta aike da babban sako mai girgiza zukata ta hanyar harba makaman ballistic zuwa sansanonin 'yan ta'adda a cikin kasar Syria.
-
Iraki: Isis ta kashe Fararen Hula 30 A Garin Al Huwaijah.
Jun 19, 2017 06:26Tashar Telbijin din Somariyyah ta kasar Iraki ta ce; Mafi yawancin mutanen da Da'esh din ta kashe a garin na Huwaijah da ke gundumar Karkuk, mata ne da kananan yara.
-
Wani Harin Sama Ya Kashe Fararen Hula 24 A Yemen
Jun 18, 2017 11:15Rahotanni daga Yemen na cewa a kalla mutane 24 ne suka ras arayukansu a wani harin sama da aka kai kan wata kasuwa dake wani yankin 'yan shi'a a kusa da iyaka da Saudiyya.
-
An Bukaci Sojojin Qatar Su Fice Daga Bahrain
Jun 18, 2017 10:27Kasar Bahrain ta bukaci sojojin kasar Qatar dake cikin kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar IS dasu fice daga kasar a cikin sa'o'i 48 masu zuwa.