-
Dakarun Iraki na ci gaba da Dannawa yammacin Mausil
Feb 22, 2017 07:29Dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar tsarkaka wani kauye daga kewayen garin Tal'afar dake yammacin garin Mausil.
-
Daliban Wata Jami'a A Kasar Ireland Sun Hana Jakadan Isara'ila Jawabi
Feb 21, 2017 14:24Daliban wata jami'a a kasar Ireland sun hana jakadan HKI jawabi a wata Jami'a a birnin Dublin babban birnin kasar a yau Talata
-
jerin gwanon Al'ummar kasar Yemen gaban Ofishin MDD
Feb 21, 2017 08:16A karo na 61 cikin shekararu biyu, Al'ummar kasar Yemen sun taron gaban MDD inda suka bukaci Majalisar ta dakatar da Saudiyar kan hare-haren wuce gona da iri da take kai musu.
-
Dakarun Iraki Sun Halaka 'Yan ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Fiye Da 100 A Yau
Feb 20, 2017 13:55Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da halaka 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS fiye da 100 a yau a Litinin a kudancin birnin Mausul, daga ciki kuwa har da wasu manyan kwamandojojin kungiyar.
-
Sojojin Iraki Sun Kwato Wasu Garuruwam Yammacin Mosul Daga Hannun 'Yan ISIS
Feb 20, 2017 02:53Sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato wasu garuruwa da suke wajen garin Mosul bayan kaddamar da farmakin karshen a jiya Lahadi da nufin kwato Yammacin garin Mosul din da ya rage a hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS).
-
Dakarun Iraki sun bukaci Al'ummar Mausil da su fice daga birnin
Feb 19, 2017 07:38Cikin wata sanarwa da suka watsa Dakarun Saman Iraki sun bukaci Al'ummar Mausil da su fice daga cikin Birnin domin tsarkake shi daga 'yan ta'addar ISIS
-
Martanin Isra’ila Kan Gargadin Da Sayyid Nasrullah Ya Yi Mata
Feb 18, 2017 04:24Haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da IS Ta Kai A Pakistan
Feb 17, 2017 14:52Babban sakataren MDD Antonoio Guterres ya bayar da sanarwar yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a kasar ta Pakistan.
-
Hizbullah Ta Bukaci HKI Ta Rufe Cibiyar Makaman Nukliarta Ta Dimono
Feb 17, 2017 08:22Shugaban kungiyar Hizbullah ta Kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya bukaci HKI ta ta gaggauta rufe cibiyan makaman nuclear ta ta Dimona.
-
Majalisar.D.Duniya Da Kungiyar Arab League Sun Jaddada Goyon Bayansu Kan Kafa Kasar Palasdinu
Feb 17, 2017 00:51Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan harkokin yankin gabas ta tsakiya ya jaddada cewa: Hanya daya tilo ta kawo karshen rikici a yankin gabas ta tsakiya ita ce samar da kasar Palasdinu da zata rayu kafada da kafada da haramtacciyar kasar Isra'ila.