-
Sayyid Nasrallah: Wajibi Ne A Hukunta Saudiyya Da Amurka Saboda Kirkiro Da'esh
Feb 16, 2017 14:34Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar wajibi ne a hukunta gwamnatocin Saudiyya da Amurka saboda kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma goyon bayanta.
-
Shugaban Palasdinawa Ya Yi Kira HKI Ta Dakatar Da Ginawa Yahudawa Gidaje A Yankunan Palasdinawa
Feb 16, 2017 08:17Shugaban Palasdinawa Mahmood Abbas ya bada sanarwar cewa yana goyon bayan sulhuntawa da HKi kan samar da kasashe biyu, inda a dayan bangaren kuma yake kiran gwamnatin yahudawan ta dakatar da gine gine a yankunan Palasdinawa da ta mamaye.
-
Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta A Kasar Yemen.
Feb 16, 2017 02:45Jiragen Yakin Saudiyya Sun Jefa Bama-bamai Masu kwafsa Da Aka Haramta Da Safiyar Yau Alhamis A yankin Sa'adah Na Yemen.
-
Dariruwan Yahudawan Sahayina sun kai farmaki kan Masallacin Aksa
Feb 15, 2017 13:12Dariruwan Yahudawa 'yan kama guri zauna tare da goyon bayan Dakarun HKI sun kai farmaki kan Masallacin Aksa tare da hana Palastinawa shiga cikin Masallacin.
-
MDD ta damu kan mawuyacin halin da Al'ummar yammacin Mausil ke ciki
Feb 15, 2017 12:45MDD ta nuna damuwa kan mawuyacin hali da mazauna yammacin garin Mausil na kasar Iraki ke ciki.
-
Shuwagabannin Kasar Libya Sun Kasa Haduwa Da Juna A Kasar Masar
Feb 15, 2017 08:23Wata majiya a kasar Masar ta bayyanawa muryar Jumhuriyar Musulunci ta Iran kan cewa Priministan gwamnatin hadin kan kasar Libya da kuma Janar Khalifa Hatfar shugaban rundunar jojin kasar mai mazauni a Bengazi sun kasa haduwa da juna a birnin Alkahira dun da cewa suna cikin birnin.
-
Isra'ila Ta Janye Jakadanta A Masar
Feb 15, 2017 02:22Gwamnatin Yahudawan mamaya na Isra'ila ta sanar da janye jakadanta na wani dan lokaci a birnin Alkahira na kasar Masar saboda dalilai na tsaro.
-
Isra'ila Ta Sake Dawo Da Batun Hana Kiran Sallah A Palastine
Feb 14, 2017 13:53Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
-
Yemen: Fada Ya Dakatar Da Zirga-zirga A Filin Saukar Jiragen Sama Na Aden
Feb 14, 2017 03:09Fadan dai an yi shi ne a tsakanin 'yan koren Saudiyya a garin Ta'iz da kuma sojojin Yemen da Ansarulla, da hakan ya haddasa dakatar kai da kawo a filin saukar jirage na Aden.
-
Gwamnatin Masar Ta Bayyana Shirinta Na Karfafa Rundunar Sojin Kasar Lebanon
Feb 13, 2017 12:44Shugaban Masar ya bayyana shirin kasarsa na taimakawa kasar Lebanon a fagen karfafa rundunar sojinta.