-
Dakarun tsaron Yemen sun mayar da martani kan Dakarun tsaron Saudiya
Dec 18, 2016 14:49Akalla Sojojin saudiya biyu ne suka hallaka a wani harin mayar da martani da Dakarun tsaron Yemen gami da na sa kai suka kai a arewacin kasar
-
Gwamnatin Kasar Rasha Ta Amince Da Shirin Tattaunawa Don Warware Rikicin Kasar Syria
Dec 17, 2016 12:10Gwamnatin kasar Tasha ta amince da shawarar tattaunawa don warware rikicin kasar Siria ta hanyar tattaunawa da kuma fahintar juna.
-
A Karshen Aikinsa Ban ki Moon Ya Bukaci Kawo Karshen Killace Gaza
Dec 17, 2016 08:40Babban sakataren majalisar dinkin duniya mai barin gado Ban ki Moon ya bukaci da akawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
-
An Kirayi Cibiyar Azhar Da Ta Taka Rawa Wajen Hada Kan Al'ummar Musulmi
Dec 17, 2016 08:37An bukaci cibiyar Azahar da ta taka gagaruwar rawa wajen ta hada kan cibiyoyin musulmi a dukkanin fadin duniya da suke da mahanga daban-daban kan batutuwa na addini.
-
Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Halin Mutane Yeman:
Dec 17, 2016 02:53Mutanen Yeman Za su iya fadawa cikin Karin Wahala
-
Syria: Dubban Mutane Sun Koma Gabacin Halab Da Aka 'Yanto Daga 'Yan ta'adda
Dec 17, 2016 02:52fiye da mutane 7000 ne su ka koma gidajensu da ke gabacin Halab da aka 'yanto daga 'yan ta'adda.
-
Jami'an Tsaron Masarautar Bahrain Sun Hana Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW)
Dec 16, 2016 07:50Jami'an tsaron masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain sun hana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a wasu sassa na kasar.
-
Harin jiragen yakin Saudiya a yammacin kasar Yemen
Dec 16, 2016 02:59Jiragen yakin kawancen Saudiya sun kai hari jihar Hadida dake yammacin kasar Yemen
-
Sakon murna na Shugaba Asad dangane da 'yanta Aleppo
Dec 16, 2016 02:59Shugaban Kasar Siriya ya yi Al'ummar kasar murna da 'yanto garin Aleppo
-
Masar: Kungiyar Da'esh Ta Fitar Da Bidiyon Wanda Ya Kai Hari A Majamiar Alqahira
Dec 15, 2016 15:53Da'esh ( Isis) Ta dauki alhakin kai harin a maja'miar birnin alqahira.