-
Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya
Dec 15, 2016 07:46Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.
-
Sojojin Yemen Sun Hallaka Wani Sojan Saudiyya Da Raunana Wasu Da Dama
Dec 15, 2016 07:43Sojojin Yemen da suke samun daukin dakarun sa kai na kasar sun kai wasu hare-hare mai da martani a kan wasu sansanonin sojin kasar Saudiyya lamarin da yayi sanadiyyar hallaka alal akalla sojan Saudiyyan guda da kuma raunana wasu da dama.
-
Kasar Masar Ta Shimfida Sharuddan Sake Hulda Da Kungiyar Hamas
Dec 15, 2016 03:35Gwamnatin kasar Masar ta bukaci kungiyar Hamas ta Palasdinawa ta cika sharudda guda ukku kafin ta amince da maida hulda tsakaninta da ita kungiyar.
-
'Yan Ta'adda 1500 Sun Mika Kansu Da Makamansu Ga Sojojin Syria A Kusa Da Birnin Damascus
Dec 14, 2016 06:19'Yan ta'adda 1500 ne suka mika kansu da makan da ke hannunsu a jiya ga rundunar sojin kasar Syria a yankin Kanakar da ke kudancin birnin Damascus.
-
Masar: An Zargi Amurka Da Amfani Da 'Yan Ta'adda A Matsayin Makamin Siyasa A Gabas Ta tsakiya
Dec 13, 2016 03:04Amurka Na Amfani Da 'Yan ta'adda A duk Inda TA ci Kasa
-
Birnin Aleppo Ya Fice Daga Karkashin Ikon 'Yan ta'adda
Dec 13, 2016 03:01Sojojin Syria Sun Kwace Birnin Halab Daga 'Yan ta'adda.
-
Sojojin Kasar Syria Sun Kwace Kusan Kashi 98% Na Aleppo Daga Hannaun 'Yan Ta'adda
Dec 12, 2016 15:29A ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda da sojojin kasar Syria ke yi a gundumar Aleppo, ya zuwa yau Litinin sojojin sun samu nasarar kwace kusan kashi 98 cikin dari daga hannun 'yan ta'adda.
-
Kotu A Bahrain Ta Tabbatar Da Daurin Shekaru 9 Kan Sheikh Salman
Dec 12, 2016 07:37Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
-
Syria: Sojojin Gwamnati Da Kawayensu sun Sake 'Yanto Da Wasu Yankuna Daga 'Yan Ta'adda.
Dec 11, 2016 15:39An kwato Wasu Garuruwa Daga Hannun 'yan ta'adda.
-
Masar: Karuwar Adadin Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Alqahira.
Dec 11, 2016 15:38Harin Ta'addanci A Kasar Masar