-
Karuwar Talauci A tsakanin Palasdinawa Saboda Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Oct 18, 2016 08:23An bayyana Haramtacciyar kasar Isra'ila A matsayin Mai haddasa karuwar talauci a Palasdinu
-
Iran: Korar 'Yan ta'adda Daga Garin Mosel Zai Kara Tabbatar Da Tsaro A Duniya
Oct 18, 2016 08:22Ana ci gaba da yaki a cikin yankin mosel
-
Musulman Kasar Afrika Ta Kudu Sun Bayyan Rashin Amincewarsu Da Kara Kudaden Visa Shiga Saudia
Oct 18, 2016 02:58Kungiyar malaman addinin musulunci a kasar Africa ta Kudu ta bayyana rashin amincewarta da kara yawan kudaden samun Visa na shiga kasar Saudia wannan gwamnatin kasar tayi a kwanakinnan.
-
Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS
Oct 18, 2016 02:13Tun da jijjifin safiyar jiya Litinin ne gwamnatin Iraki ta sanar da fara aiwatar da shirin tsarkake Mausul daga mamayar ‘yan ta’addan takfiriyyah na ISIS, bayan kammala dukkanin shirye-shiryen da rundunar sojin kasar ke yi kan hakan.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Murkushe 'Yan Ta'addan Da'ish A Garin Mosel
Oct 17, 2016 14:28Majiyar rundunar sojin Iraki ta sanar da halakar 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da dama a farmakin da jami'an tsaron kasar suka fara kaddamarwa da nufin 'yantar da garin Mosel daga mamayar 'yan ta'addan.
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Bakar Siyasarta Kan Palasdinawa
Oct 17, 2016 14:01Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da aiwatar da bakar siyasar zalunci kan al'ummar Palasdinu musamman kananan yara.
-
Tsoma Bakin Saudiyya A kasar Lebanon
Oct 17, 2016 08:26Shugaban Majalisar Lebanon Ya Soki Saudiyya Saboda Tsoma Bakinta A Lebanon.
-
Gwamnatin Kasar Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Garin Mosul Daga Hannun Da'esh
Oct 17, 2016 02:23Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kaddamar da hare-haren da sojojin kasar bisa hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar suke shirin kai wa da nufin kwato garin Mosul da ke arewacin kasar daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke rike da garin na tsawon lokaci.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Bukaci Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Harin Saudiyya Wajen Jana'iza A Yemen
Oct 17, 2016 02:23Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da kungiyar 'yan Houthi ta bukaci da a gudanar da binciken kasa da kasa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya ta kai wajen jana'iza a birnin Sana'a da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla mutane 140.
-
Murabus na Gwamnatin Kuweit tare da rusa Majalisar Dokokin kasar
Oct 17, 2016 02:10Bayan Murabus din Gwamnati da kuma rusa Majalisar Dokoki, Kuweit ta shiga yanayi na tsara zaben 'yan Majalisa.