-
An fara Atisayen Hadin Guiwa Tsakanin Sojojin Kasashen Masar Da Rasha.
Oct 16, 2016 15:32A yau lahadi ne sojojin kasashen Rasha da Masar Sun Fara Atisayen Soja
-
Bam ya tashi a birnin Bagdaza na kasar Iraki
Oct 16, 2016 09:03Harin ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula biyu tare da jikkata wasu 4 na daban.
-
Indiya : Mutane 24 Suka Mutu A Wani Turmutsitsi Wajen Ibada
Oct 16, 2016 02:21'Yan sanda a Indiya sun ce mutane 24 na suka mutu a yayin wani turmutsitsi wayen ibada a arewacin kasar.
-
Za A Fitar Da Wadanda Saudiyya Ta Jikka A Yemen Zuwa Asibitocin Kasashen Ketare
Oct 15, 2016 13:27Wasu daga cikin wadanda suka samu munanan raunuka a harin da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar kan fararen hula a birnin Sana'a na Yemen za su samu kulawa a wasu asibitoci na kasashen ketare.
-
Harin 'Yan Ta'addan Takfiriyya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 30 A Iraki
Oct 15, 2016 13:25Sakamakon wani harin ta'addanci da aka kai yau a birnin Bagadaza na kasar Iraki, fiye da fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu wasu da dama kuma suka jikkata.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare Hare Kan Kasar Yamen
Oct 15, 2016 02:49Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen lamarin da yi sanadiyyar mutuwar fararen hula ciki har da kananan yara.
-
Kashe Jami'an Tsaron Afganistan Fiye Da 200 A Lardin Helmand
Oct 15, 2016 02:49Jami'an tsaron Afganistan fiye da 200 ne suka rasa rayukansu a dauki ba dadin da suka yi da mayakan kungiyar Taliban a lardin Helmand na kasar.
-
Gwamnatin Kasar Britania Zata Gabatar Da Wani Shiri Na Tsagaita Bude Wuta A Yakin Yeman
Oct 14, 2016 13:37Gwamnatin kasar Britania Zara gabatar da wani shiri na tsagaita bude wuta a yakin da kasar saudia take jagorantar kasashen larabawa a kan kasar yemen.
-
An bukaci shigar Rasha wajen magance rikicin kasar Yemen
Oct 14, 2016 07:33Tsohon Shugaban kasar Yemen ya bukaci shigar Rasha wajen kawo karshen hare-haren wuce gona da iri da kawancen saudiya ke kaiwa kan Al'ummar kasar Yemen.
-
Ansarullah Ta Yamen Ya Ja Kunnen Amurka
Oct 14, 2016 02:15Yeman Ta Gargadi Amurka Akan ci gaba da kai hari