-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi tuni Akan 'Yan Gudun Hijirar Kasar Afghanistan
Jun 23, 2016 13:43MDD: Duniya Ta Mance Da miliyoyin 'Yan gudun hjirar afghanistan.
-
Sojojinn Kasar Iraqi Sun Kara Kusantar Birnin Musil A Wasu Sabbin Nasarorin Da Suka Samu Kan Daesh
Jun 23, 2016 06:09Sojojin kasar Iraqi sun kara samun nasarori a kan kungiyar Daesh a fafatawan da suke yi da su a cikin lardin Ambar.
-
Jami'an 'Yan Sandan Gwamnatin Saudiyya Sun harbe Wani Farar Hula A yankin Awamiyyah
Jun 23, 2016 02:23Jami'an 'yan sanda na kasar Saudiyya sun harbe wani farar hula har lahira a garin Al-awamiyyah da ke gabacin kasar ba tare da bayyana wani dalili na yin hakan ba.
-
Tattaunawar Ayatollah Sistani Tare Da Ayatollah Isa Kasim Ta Wayar Tarho
Jun 23, 2016 01:24Babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya tuntubi babban malamin addini na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim ta wayar tarho, domin kara tabbatar da cikakken goyon baya gare shi a kan zaluncin da yake fuskanta daga 'yan mulkin mulukiya a kasar.
-
Malamai Da 'Yan Siyasa Na Ci Gaba Da Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain
Jun 22, 2016 11:43Malaman addini da manyan manyan 'yan siyasan a kasashen musulmi na ci gaba da Allah wadai da gwamnatin kasar Bahrain saboda soke takardun shaidar zama dan kasa da ta yi wa babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheikh Isa Qasim.
-
MDD Zata Gabatar Da Shawara A Rubuce Ga Masu Rikici A Yemen
Jun 22, 2016 01:05A yayin da tattaunawar sulhu kan rikicin kasar Yemen ke tangal-tangal, wakilin MDD ya bayyana cewa zai gabatar da shawawa a rubuce ga bangarorin biyu domin ci gaba da tattanawar.
-
MDD:Rabin Mutanan Yemen suna cikin Yunwa
Jun 22, 2016 00:50Kungiyar Abinci da aikin Noma ta MDD ta ce Mutanan jahohi 19 daga cikin Jahohi 22 na kasar Yemen na fuskantar matsalar karamcin Abinci
-
'Yan Ta'adda 2500 Ne Aka Halaka A Gumurzun Kwato Birnin Falluja Na Iraki
Jun 21, 2016 13:20Babban kawamandan sojojin Iraki da suka kwato birnin Falluja daga hannun 'yan ta'addan Takfiriyya wahabiyah ya bayyana cewa, sun samu nasarar halaka 'yan ta'addan ISIS kimanin 2500 a lokacin gumurzu kwace iko da birnin.
-
Gangamin Al'ummar Bahrain A Garin Diraz Mahaifar Sheikh Isa Qasim
Jun 21, 2016 11:19Mutanen kasar Bahrain suna ci gaba da yin zaman dirshan a a cikin garin Diraz na kasar Bahrain, domin kare rayuwar babban malami a kasar bisa barazanar da yake fuskanta daga masarautar mulkin mulukiya ta kasar.
-
A Safiyar Yau Wani Bam Ya Kashe Jami'an Tsaron Kasar Jordan 6 A Kan Iyaka Da Kasar Siria
Jun 21, 2016 06:37Wano Bom Ya Kashe Jami'an tsaron kasar Jordan guda 6 a kan iyaka da kasar Siria