-
Afganistan : Hare-hare Sun Kashe Mutane 25 A Kaboul
Jun 20, 2016 12:57Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 25 ne suka rasa rayukan su a wasu jerin hare-haren kunar bakin wake a birnin Kaboul da kuma kudu maso gabashin kasar.
-
Masar Ta Mayar Da Martani Ga Matsayar Qatar Kan Hukunci Da Aka Yanke Wa Morsi
Jun 20, 2016 06:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta mayar da martani ga gwamnatin kasar Qatar dangane da hukuncin da wata kotun kasar Masar ta yanke wa hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi kan zargin da ake masa na leken asiri wa kasar Qatar din.
-
Rijiyoyin Man Assaura sun dawo kalkashin ikon Gwamnatin Siriya
Jun 20, 2016 01:17Rijiyoyin Man Assaura dake yammacin garin Rikka da kuma ya kasance kalkashin mamayar 'yan ta'adda ya dawo kalkashin ikon Gwamnatin Siriya.
-
Kuwaiti: Tattaunawa Akan Yemen Tana Ci gaba.
Jun 19, 2016 14:49Ma'aiktar harkokinWajen Kasar Kuwaiti Ta ce; Ana Samun ci gaba A tattaunawar mutanen Yemen.
-
Ministan Harkokin Wajen Iraki Ya Soki Saudiyya Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidan Kasar
Jun 19, 2016 06:34Ministan harkokin wajen kasar Iraki Dakta Ibrahim Ja'afari yayi kakkausar suka ga kalaman jakadar kasar Saudiyya a kasar Thamer al-Sabhan yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin da ba za a taba amincewa da shi ba.
-
Dakarun Iraki Na Ci Gaba Da Nausawa Zuwa Sauran Yankunan Da Ke Karkashin Ikon 'Yan Ta'adda
Jun 19, 2016 00:56Dakarun kasar Iraki suna ci gaba da nausawa zuwa sauran wasu yankuna da ke karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS da zimmar tsarkake su, bayan kammala tsarkake Falluja daga 'yan ta'addan.
-
Jami'ar Azhar Ta Gargadi Musulmi Kan Gurbatattun Akidu Da Ake Yawo Da Su
Jun 18, 2016 06:29Shugaban jami'ar al-Azhar ta kasar Masar, Sheikh Ahmad Tayyib ya bayyana cewar mutanen da suke dauke da gurbatattun akidu babbar barazana ce ga duniyar musulmi don haka ya kirayi musulmi da su yi taka tsantsan da irin wadannan mutanen.
-
Jamus Na Nuna damuwarta Kan Matsalar Kare hakin Bila'adama A Bahrain
Jun 17, 2016 13:52Jami'i mai kula da harkokin kare hakkin bil'adama na gwamnatin kasar Jamus ya bayyana damuwarsa da yadda harkokin kare hakkin bil'adama yake kara tabarbarewa a kasar Bahrain.
-
Masarautar Bahrain Na Cin Zarafin Manyan Malaman Addini A Kasar
Jun 17, 2016 00:37A wani mataki na kara ruruta wutar bangaranci na mazhabanci a kasar Bahrain, masarautar mulkin mulukiya ta kasar tana kara tsananta matakan da take dauka na cin zarafin malamai da kuma manyan siyasa mabiya mazhabar shi'a a kasar.
-
Syria : MDD Na Fatan Shigar Tallafi A Al-Waer
Jun 16, 2016 11:05Gwamnatin Syria ta amunce da shigar da kayan agaji a unguwar Al-ware dake karkashin ikon 'yan tawaye a birnin Homs dake tsakiyar kasar.