-
Syria : Rasha Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Na Sa'O'I 48 A Aleppo
Jun 15, 2016 23:24Rasha ta sanar da yarjejeniya tagaita wuta na kwanaki biyu a birnin Aleppo na kasar Syria.
-
Masar An Shigar Da Sunayen "Yan'uwa Musulmi Cikin Jerin 'yan ta'adda
Jun 15, 2016 14:35A kalla Sunayen mutane 215 na Kungiyar Ikhwanul-Muslimin Wata Kotu ta shigar cikin na 'yan ta'adda.
-
Masarautar Bahrain Ta Haramta Babbar Jam'iyyar Siyasa A Kasar
Jun 15, 2016 01:23Masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain ta haramta jam'iyyar Alwifaq jam'iyyar siyasa mafi girma a kasar, da nufin kawo karshen duk wani bangare da ke adawa da salon siyasar mulkin mulukiya na kasar da bai yi imani da dimukradiyya ba.
-
Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Ya Jinkirta ziyararsa Zuwa Palastinu
Jun 14, 2016 06:41Israela ta hana tafiyar Nabil Al-Arabi zuwa Palasdinu har sau biyu
-
Dakarun Kasar Yemen Na Ci Gaba Da Samun Nasarori A Kan Sojojin Kasar Saudiyya
Jun 14, 2016 01:00Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojoji da dakarun sa kai na kasar Yemen na ci gaba da mayar da martani ga ci gaba da hare-haren wuce gona da irin sojojin Saudiyyan da kawayenta a kan al'ummar kasar.
-
Kananan Yara A Yemen Sun Yi Gangami A Gaban Ofishin MDD A San'a
Jun 13, 2016 11:27Kananan yara sun gudanar da gangami a gabn ofishin majalisar dinkin duniya da ke birnin San'a fadar mulkin kasar Yemen, domin yin tofin Allah-tsine da matakin da babban sakataren majalisar ya dauka na janye sunan Saudiyya daga kisan kiyashin da take musu.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Nemi Yin Kutse A Cikin Masallacin Quds Mai Alfarma
Jun 13, 2016 11:15Wasu yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun nemi yin kutse a yau a cikin harabar masallacin Quds mai alfarma, yayin da daruruwan masallata da ke cikin masallacin suka yi musu waigi.
-
Libya Ta Bukaci Taimakon Makamai Don Ci Gaba Da Yakar Daesh A Kasar
Jun 13, 2016 06:28Sojojin Kasar Libya suna bukatar tallafin Makamai don ci gaba da samun nasara a yakin da suke fafatwa da Daesh
-
Bahrain: An Kame Wani Kusa Na kare Hakkin Bil'adama.
Jun 13, 2016 03:50Sojojin kasar Bahrain sun kame Nabil Rajab Na Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adama.
-
Shugaban Palasdinawa Ya gargadin "Yan Sahayoniya Akan Masallacin Qudus.
Jun 13, 2016 03:49Abbas Abu Mazin: Masallacin Qudus Jan Layi Ne A Wurinmu: