-
Harin Birnin Beirut Da Tuhume-tuhumce
Jun 13, 2016 03:47Bayan harin ta'addancin da aka kai a birnin Beirut, an fara yin zarge-zargen akan wadanda su ka kai shi.
-
Iraki: Sojoji Sun Kusa Kame Tsakiyar Birnin Fallujah
Jun 13, 2016 03:17Kwamandan Rundunar Fada Da Ta'addanci ya ce sojojin Iraki sun kusa isa tsakiyar birnin Fallujah.
-
Labanon : An Jiyo Karan Fashewar Wani Abu Mai karfin Gaske A Beyrut
Jun 12, 2016 13:49Rahotanni dake fitowa daga Labonon na cewa an jiyo karan wani abu mai hkarfin gaske a yammacin birnin Beyrout.
-
Hadin Gwiwar Kasashen Iran, Rasha Da Siriya Don Fada Da Ta'addanci A Siriya
Jun 12, 2016 01:51Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar sakamakon bukatar gwamnatin kasar Siriya, gwamnatin Iran tana ganin goyon baya da kuma taimakon gwamnati da al'ummar kasar Siriya don fada da ta'addanci a matsayin wani nauyi da ke wuyanta da wajibi ne ta sauke shi.
-
An gano wano kabarin gama gari a arewacin Iraki
Jun 12, 2016 01:07An gano wani kabarin gama gari a jihar Salahuddin dake arewacin kasar Iraki
-
Harin 'Yan Sahayoniya A Yammacin Kogin Jordan
Jun 11, 2016 14:23Sojojin Sun Kai Farmaki A Kauyen Bani Na'im da ke yammacin Kogin Jordan.
-
Jami'ar Al-Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Wulakanta Musulunci Da Wasu Tashoshin Television Na kiristoci Suke Yi A Kasar
Jun 11, 2016 07:24Wani mai magana da yawon Jami'an Al-Azhar ta kasar Masar ya nuna takaicinsa da yadda wasu tashoshin Television na Kiristoci a kasar suke wulakanta addinin musulunci da musulmi a cikin shirye shiryensu.
-
Nuna Goyon Bayan Al’ummar Bahrain Ga Sheikh Ali Salman
Jun 11, 2016 02:17Al’ummar kasar Bahrain na nuna goyon bayanta ga babban sakataren jam’iyyar Al-wifaq sheikh Ali Salman tare da yin kira da a sake shi.
-
De Mustura:Babu batun tattaunawar Sulhu kan kasar Siriya
Jun 09, 2016 23:01Manzon Musaman na MDD kan Kasar Siriya ya ce a halin yanzu Majalisar ba za ta gudanar da taron Sulhu kan Siriyan A birnin Ganeva ba
-
Kasar Faransa Ta Baza Sojojinta Na Musamman A Arewacin Kasar Syria
Jun 09, 2016 10:52Faransa ta baza sojojinta a arewacin kasar Siria