-
(ISIS) Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Iraki
Jun 09, 2016 06:47Rahotanni daga Iraki na cewa mutane akalla 18 ne suka rasa rayukan su, kana wasu 45 na daban suka raunana sakamakon wasu jerin hare-haren ta'adanci da kungiyar ISIS ta dauki alhakin kaiwa a Bagadaza.
-
Martani Akan Cire Saudiyya Daga Cikin Kasashe Masu Cin Zarafin Kananan Yara.
Jun 09, 2016 02:14An bukaci sake Mayar Da Saudiyya cikin Jerin kasashen da ke cin zarafin kananan yara.
-
Tashin Bom A Arewacin Birnin Bagdaza
Jun 08, 2016 13:13Mutum guda ya rasa ransa sannan wasu bakwai sun jikkata sanadiyar tashin Bom a Kudancin Bangaza fadar milkin Kasar Iraki
-
Turkiyya : An Sake Kaiwa 'Yan Sanda Hari
Jun 08, 2016 06:21Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane uku ne suka rasa raykansu sakamakon wani harin bom da aka kai da mota a kudu maso gabashin kasar.
-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Sun Soki Matsayar MDD Na Cire Saudiyya Daga Jerin Masu Take Hakkokin Yara
Jun 08, 2016 01:08Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama na kasa da kasa sun yi kakkausar suka ga matsayar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) na cire sunan Saudiyya daga jerin kasashen da suke take hakkokin kananan yara.
-
Sojojin Iraki Suna Ci Gaba Da Halaka 'Yan Ta'addan takfiriyyah Na ISIS A Falluja
Jun 07, 2016 13:44Sojojin Iraki suna ci gaba da nausawa zuwa cikin muhimman yankuna na Falluja, bayan kammalakillace birnin daga dukkanin kusurwoyi.
-
Assad : Wasu Kasashen Yankin Ne Tare Da Turawa Suka Haddasa Rikicin Syria
Jun 07, 2016 13:14Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana wasu kasashen larabawan yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu kasashen yammacin turai a matsayin ummul haba'isin dukkanin rikicin siyasar kasar.
-
Turkiyya : Bom Ya Kashe Mutane 11 A Santambul
Jun 07, 2016 07:13Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane 11 ne suka rasa rayukan su, kana wasu 36 na daban sun raunana a wani harin bom a birnin Santambul.
-
Rasha Ta Yi Alkawarin Ci Gaba Da Tallafawa Sojojin Syria Da Soke Fafatawa Da Yan Ta'adda A Halab
Jun 07, 2016 02:25Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa zata ci gaba da tallafawa sojojin syria da suke yaki nda yan ta'aada a garin Halab.
-
Rasha Ta Yi Alkawarin Ci Gaba Da Tallafawa Sojojin Syria Da Soke Fafatawa Da Yan Ta'adda A Halab
Jun 06, 2016 23:23Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa zata ci gaba da tallafawa sojojin syria da suke yaki nda yan ta'aada a garin Halab.