-
Yemen : An Cimma Yarjejeniyar Sakin Yara Fursunoni
Jun 06, 2016 06:11Ana ci gaba da tattaunawar neman sulhu dake gudana a kasar Kowait, bangarorin dake rikici a kasar Yemen sun cimma yerjejeniyar sakin yara fursunoni da suke tsareda ba tare wata-wata ba.
-
Kungiyar Hizbull....sun fara kai farmaki kan 'yan ta'addan ISIS a birnin Kalamun na kasar Siriya
Jun 06, 2016 01:06Mayakan Kungiyar Hizbull...a matakin farko sun fara kai farmaki kan 'yan ta'addar ISIS a Jihar Kalamoun na kasar Siriya.
-
Sojojin Kasar Libya Sun Sami Nasarori Kan Yan Ta'adda A Bengazi
Jun 05, 2016 13:48Majiyar dojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun sami nasara shiga wasu yankuna a birnin Bengazi daga gabacin kasar.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Malamin Addini
Jun 05, 2016 12:36Majiyar wata kotu a birnin Eskandaria na kasar Masar ta bayyaba cewa an yanke hukuncin kisa kan wani malamin addini a birnin.
-
Martanin Iraki Kan Kasashen Larabawan Da Ke Nuna Goyon Baya Ga ISIS
Jun 05, 2016 06:45Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta yi kakausar suka kan kasashen larabawan da ke nuna damuwa kan yunkurin kwace birnin Falluja daga ISIS.
-
Kungiyar ISESCO Ta Mika Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Muhammad Ali
Jun 05, 2016 06:44Hukumar kula da ayyukan ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta isar da sakon ta'aziyyar rasuwar zakaran wasan dambe na duniya marigayi Muhammad Ali.
-
Hizbullah ta zargi Saudiyya da hannu Wajen Yaduwar Da'esh.
Jun 05, 2016 03:08Sheikh Nabil Qawuq Na Hibzullah ya ce; Ba domin taimako da tallafin Saudiyya ba da Da'esh ba ta bunkasa ba.
-
Harin Dakarun HKI kan Manonan Palastinawa
Jun 04, 2016 13:53Sojojin Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da karya yarjejjeniyar tsagaita inda suka kai hari kan manoma da makiyayan Palastinawa a yankin Zirin Gaza.
-
An Halaka Daruruwan "yan Ta'addan Takfiriyawa Na ISIS A Falluja
Jun 04, 2016 06:04Kakakin rundunar sojin sa-kai na kasar Iraki Ahmad Asadi ya bayyana cewa, sun samu nasarar halaka daruruwan mayakan 'yan ta'addan Takfiriyya na ISIS a ba-ta kashin da ake yi da su domin kwace birnin Falluja daga karkashin ikonsu.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa A Cikin Hubbaren Annabi Yusuf (AS) A Nablus
Jun 04, 2016 05:47Kimanin yahudawan sahyuniya 3000 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) da ke Nablus a gabar yamma da kogin Jordan a Palastinu.