-
Wani Malamin Yahudawa Ya Yi Barazanar Rusa Masallacin Quds Mai Alfarma
Jun 03, 2016 04:36Wani malamin yahudawa mai tsatsauran ra'ayi ya yi barazanar rusa masallacin Quds baki daya, matukar dai babbar cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta birnin Quds ba ta amince da raba masallacin ba.
-
An Kama Wani Dan Sandan Saudiyya A Masar Bisa Zargin Fyade Wa Wata Karamar Yarinya
Jun 02, 2016 12:47Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama wani dan sandan kasar Saudiyya bisa zargin da ake masa na yin fyade wa wata yarinya 'yar shekaru 10 a duniya a wani yanki na shakatawa a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hukuncin Masarautar Bahrain Kan Sheikh Salman
Jun 02, 2016 06:27Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da hukuncin daurin shekaru 9 da kotun masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain ta yanke kan Sheikh Ali Salman.
-
ISIS Na Yi Wa 'Yan Sunna Kisan Gilla A Yankunansu Da Suka Mamaye A Iraki
Jun 02, 2016 06:26'Yan ta'addan kungiyar ISIS na yi wa 'yan sunnah kisan gilla a cikin yankunan da suka mamaye a Iraki.
-
Cin Nasarar Dakarun Iraki, ita ce Samun Nasarar Karshen A kan 'yan ta'addar ISIS
Jun 02, 2016 01:10Firaministan Iran ya ce na ba da 'yan kwanaki za su samu nasara a kan 'yan ta'addar ISIS
-
Cin Nasarar Dakarun Iraki, ita ce Samun Nasarar Karshen A kan 'yan ta'addar ISIS
Jun 02, 2016 01:10Firaministan Iran ya ce na ba da 'yan kwanaki za su samu nasara a kan 'yan ta'addar ISIS
-
Kotun Masarautar Iyalan Gidan Saud Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Masu Fafutuka 14
Jun 01, 2016 06:09Kotun masarautar mulkin mulukiya ta iyalan gidan Saud ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane 14 dukkaninsu masu fafutuka, saboda dalilai na siyasa.
-
Masar: An kashe Sojojin Gwamnati Shida.
Jun 01, 2016 03:30Wani Bom da ya tashi a masar ya ci rayukan sojoji 6.
-
Afganistan : 'Yan Taliban Sun Kashe Fasinjoji 16
May 31, 2016 10:35kungiyar taliban ta dauki alhakin yin garkuwa da wasu fasinjojin masu yawa tare da kashe 16 daga cikin su a wannan Talata a yankin Kunduz na Afganistan.
-
An sake 'yanto wani bangare na daban a arewa maso gabashin Siriya
May 31, 2016 06:18An 'yanto wasu kauyukan dake kusan garin Attabka na kasar Siriya daga hanun 'yan ta'addar ISIS.