-
Shahadar Dan Jarida a Garin Falluja na kasar Iraki
May 31, 2016 06:17'Yan ta'addar ISIS sun bindiga wani Dan Jarida a garin Falluja da hakan yayi sanadiyar shahadarsa.
-
Sojojin Iraki Sun Hallaka Mataimakin Bagdadi Da Wasu Manyan Kwamandojin Da'esh A Iraki
May 31, 2016 00:52Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da samun nasarar hallaka daya daga cikin manyan mataimakan shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) Abubakar Al-Bagdadi da wasu manyan kwamandojin kungiyar a kasar Irakin.
-
Sojojin Iraki Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun 'Yantar Da Yankuna Masu Yawa A Falluja
May 30, 2016 14:53Sojojin gwamnatin Iraki da tallafin dakarun sa-kai sun samu nasarar 'yantar da kauyuka 27 da suke garin Falluja na kasar daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi.
-
Rabuwar Kan Kasashen Larabawa Ta Wurga su Cikin Kangin Mulkin Mallaka
May 30, 2016 13:47Tsohon dan takarar shugabancin kasa a Aljeriya ya bayyana cewa: Rabuwar kai a tsakanin kasashen Larabawa da kokarin nuna isa da babakere kan junansu sun wurga su cikin kangin mulkin mallakar turawan kasashen yammacin Turai da Amurka.
-
Dakarun Iraki Sun Kusan Kwato Garin Falluja Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
May 29, 2016 11:09Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar sojojin kasar da suke samun daukin dakarun sa kai sun gama yin kawanya wa garin Falluja a kokarin da suke yi na kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh da suke rike da shi sama da shekaru biyun da suka gabata.
-
An Kahe Sojojin Kasar Libya 7 Kusa Da Birnin Sirt Da Ke Gabar Ruwa
May 28, 2016 01:10Sojojin Kasar Libya 7 ne suka rasa rayukansu a wani gumurzu tsakanin su da mayakan kungiyar Daesh masu kafirta musulmi a kusa da birnin Sirt na kasar.
-
H.K.Isra'ila Ta Yi Furuci Da Cewa Akwai Alakar Taimakekkeniyar Tsaro Tsakaninta Da Kasashen Larabawa
May 28, 2016 01:09Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi furuci da cewa tana da alakar taimakekkeniyar tsaro tsakaninta da wasu kasashen Larabawa da suka hada da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa.
-
Takadama Kan Nadin Sabon Shugaban Taliban
May 27, 2016 13:32Wata takadama ta kunno kai a cikin kungiyar taliban, akan nadin sabon shugaban kungiyar, Haibatullah Akhundzada.
-
Hallakar 'yan ta'adda a yankuna daban-daban na kasar Siriya
May 27, 2016 05:44A ci gaba da farmakin da Sojoji gami da dakarun sa kai ke kaiwa 'yan ta'addar ISIS da na jabhatunusra ,sun hallaka da dama daga cikin su a yankuna daban-daban na kasar
-
Sojojin Iraki Sun Shiga Mataki Na Biyu Na Kwato Garin Falluja Daga Hannun Da'esh
May 27, 2016 00:41Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da fara mataki na biyu na hare-haren da sojojin kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Falluja da ke lardin Al-Anbar daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suka jima suna rike da garin.