-
Sojojin Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Hayan Saudiyya A Sana'a
May 27, 2016 00:27Sojojin kasar Yemen tare da dakarun sa kan kasar sun sami nasarar dakile wani kokari na wasu sojojin hayan Saudiyya na shiga babban birnin kasar Sana'a inda suka hallaka wasu daga cikinsu.
-
Yan Gwagwarmayar Palasdinawa Sun Mai Da Martani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
May 26, 2016 13:51Yan gwagwarmayar Palasdinawa sun kai harin mai da martani kan haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar harba wasu makamai masu linzami kan matsugunan Yahaudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida.
-
Rasha Ta Yi Suka Kan Kasashen Larabawan Yankin Tekun Pasha Dangane Da Rikicin Siriya
May 26, 2016 13:13Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan matsayin kasashen Larabawan yankin tekun Pasha na janyo jinkiri a kokarin da ake yi na warware rikicin kasar Siriya.
-
Gano Manyan Kabaruka A Tadammur Na Kasar Syria
May 26, 2016 07:35Sojojin Syria Sun Gano Manyan Kabaruka A Kusa da Filin Saukar Jiragen Sama Na Tadammur.
-
Kungiyar Lafiya ta Duniya ta yi alawadai da harin ta'addancin da aka kaiwa Asibitin Jabla dake kasar Siriya
May 25, 2016 14:39Kungiyar Lafiya ta Duniya ta yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai a Asibitin Jabla tare da kashe fararen hula da dama dake kasar Siriya
-
Jawabin Shugaban kungiyar Hizbul....dangare da zagayowar shekarar da aka fatattaki Sahayoniyawa daga kudancin Labnon
May 25, 2016 13:49Shugaban Kungiyar Hizbull.. ta kasar Labnon ya bayyana HKI a matsayin babbar barazana a yankin.
-
Sojojin Iraki Sun Kwace kauyuka da dama a kusa da Fallujah.
May 25, 2016 08:09Kauyuka 11 ne Sojojin Iraki Su ka Kwace Daga Hannun 'yan ta'adda a kusa da Fallujah.
-
Turkiyya : Bam Ya Kashe 'Yan Kashe Sojoji Shida
May 25, 2016 01:46Rindinar sojin kasar Turkiyya ta sanar ta mutuwar wasu sojoji shida da wasu biyu na daban suka raunana a harin wani bam da aka kai kan tawagar motocinsu a kudu maso gabashin kasar.
-
An kaddamar Da Gagarimin Farmaki akan 'Yan Ta'ada A Syria da Iraki
May 25, 2016 01:22Masu sa ido a rikicin Syria sun ce 'yan ta'adan IS na amfani da mutane a matsayin garkuwar yaki a yayin da ake masu luguden wuta a yankin Raqa, a yayin da kasashen suka kaddamar da farmaki akan 'yan ta'adan a Syria da Iraki.
-
Kungiyar Taliban Ta Nada Sabon Shugaba
May 25, 2016 01:08Kungiyar taliban a kasar Afganistan ta nada Mawlawi Haibatullah Akhundzada a matsayin sabon shugaban ta.