-
Harin ta'addanci ne ya kado jirgin fasinjan kasar Masar
May 24, 2016 07:58Wata kotu a Masar ta ce jirgin fasinjan kasar da ya fado an kai masa harin ta'addanci ne.
-
Halin Da Ake Ciki A Kasar Siria A Lokacinda Yan Ta'adda Suke Kara Rauni
May 24, 2016 01:11Ministan watsa labarai na kasar Siria yayi All.. wadai da hare haren da yan ta'adda a kasar suka kai a lardin Lazikia. Imran Azaabi ya bayyana haka a ranar litinin
-
Halin Da Ake Ciki A Kasar Siria A Lokacinda Yan Ta'adda Suke Kara Rauni
May 24, 2016 00:41Ministan watsa labarai na kasar Siria yayi All.. wadai da hare haren da yan ta'adda a kasar suka kai a lardin Lazikia. Imran Azaabi ya bayyana haka a ranar litinin
-
Sama Da Mutane 148 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Siriya
May 23, 2016 13:45Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sama da mutane 140 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu jerin bama bamai da hare-haren kunar bakin-wake da aka kai biranen Tartous da kuma Jableh da ke kudancin kasar Siriyan wadanda suke hannun gwamnatin kasar.
-
Dakarun Tsaro Dubu 20 ne suka yi wa Falluja na kasar Iraki kawanya
May 23, 2016 00:42Gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa kimanin Dakarun tsaro dubu 20 ne ke shirin kai hari kan 'yan tawayen IS domin kwato garin Falluja dake jihar Anbar na yammacin kasar
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Barin Wuta A Yamen
May 22, 2016 13:55Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi shawagi tare da kai wasu jerin hare-hare kan yankuna da dama na Yamen da nufin firgita al'ummar kasar.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Masu Adawa Da Juyin Mulki A Kasar
May 22, 2016 13:40Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa da kuma dauri a gidan kurkuku na tsawon rai da rai kan mutane 17 da ake zargi da hannu a zanga-zangar nuna kiyayya da juyin mulki da sojoji suka yi a kasar a shekara ta 2013.
-
Tattaunawa Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Rasha Da Takwaransa Na Masar
May 22, 2016 05:54Kasashen Rasha da Masar Sun tattauna akan Syria da Palasdinu
-
An Kashe 'Yan Zanga-zanga Biyu A Iraki
May 21, 2016 12:11Bayanai daga Iraki na cewa mutane biyu ne suka rasa rayukan su a lokacin da jami'an tsaro kasar ke kokarin tarwatsa masu zanga-zanga dake son shiga a muhimin wirin nan mai cikaken tsaro dake tsakiyar birnin Bagadaza.
-
Sayyeed Nasarallah Ya Yabawa Komandan Hizbullah Wanda Yayi Shahada A Kwanannan
May 20, 2016 13:37Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyed Hassan Nasarallah ya yabawa shaheed Mustafa badrudden