-
Shugaban Jami'an Al-Azhar Ya Bukaci Zama Tare Da Malaman Shia Da Sunna.
Mar 09, 2016 12:38Shugaban Jami'an Al-Azhar ta kasar Masar ya sake bukatar a
-
An Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Rikicin Yemen
Mar 09, 2016 06:06Kungiyoyin siyasa a kasar Yemen da kuma wasu gwamnatoci na duniya sun jaddada wajabcin kawo karshen yakin da Saudiyya ta ke yi a kasar Yemen.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwa Kan Karin Yawan 'Yan Gudun Hijirar Yamen
Mar 09, 2016 02:02Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar kasar Yamen sun kai mutane miliyan biyu da dubu dari hudu da talatin da dari da saba'in da uku.
-
Shahadar Bapalasdiniya
Mar 08, 2016 09:12"Yan Sandan H.K.Isra'ila Sun Harbe wata Bapalasdinya
-
MDD Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Kasancewar Iraki Kasa Daya Dunkulalliya
Mar 07, 2016 13:35Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Iraki ya jaddada wajabcin ci gaba da kasancewar Iraki a matsayin kasa daya dunkulalliya.
-
Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Ta Yi Suka Kan Kasashen Larabawa 'Yan Koren Amurka
Mar 07, 2016 13:00Shugaban Majalisar Shawara ta kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya yi kakkausar suka kan rashin kulawar kasashen Larabawa dangane da halin tsaka mai wuya da al'ummar Palasdinu suke ciki.
-
Jawabin Shugaban Kungiyar Hizbullah kan muhimiyar rawar da gwagwara ke taka
Mar 06, 2016 14:09Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya tabbatar da cewa ba za su yi jirar kungiyar kasashen Larabawa wajen gwagwarmaya da makiya sahawoniya ba
-
An Dage Tattaunawar Siriya Zuwa 13 Ga Wata
Mar 06, 2016 02:55An dage tattaunawar neman zamen lafiya a Siriya zuwa ranar 13 ga watan nan na Maris.
-
Masar: Hizbullah Ba Kungiyar Ta'adda ba ce:
Mar 05, 2016 16:23Jam'iyyar karamah ta masar ta yi watsi da bayyan Hizbullah a matsayin 'yar ta'adda:
-
MDD: Kimanin Yara 2000 Ne Suka MutuKo Smaun Rauni Sakamakon Yakin Kasar Yemen
Mar 04, 2016 13:12Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin kananan yara dubu biyu ne kodai suka rasa rayukansu ko kuma suka sami raunuka sakamakon ci gaba da yakin wuce gona da irin da Saudiyya ta kaddamar kan kasar Yemen.