-
MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Yankin Gaza
Jul 16, 2018 02:20Babban Jami'in Mai kula da ayyukan MDD a yankin Gabas ta tsakiya ne ya bayyana bukatar a kawo karshe killacewar da aka yi wa yankin na Gaza
-
Kwamitin Sulhu Ya Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Pakistan
Jul 15, 2018 06:48Kwamitin sulhu na MDD ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin ta'addancin da aka kai ranar Jumma'a a yankin kudu maso yammacin kasar Pakistan, harin da ya yi ajalin mutum 128 kana wasu 200 kuma suka jikkata.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Gargadi Kan Halin Da Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Shiga Ciki
Jul 14, 2018 14:25Shugaban kasar Rasha ya yi gargadi kan irin mummunan kangin da Palasdinu ya shiga ciki da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya.
-
Mutane 2 Sun Mutu A Zanga Zangar Neman Kyautata Rayuwa A Iraki
Jul 14, 2018 01:59Akalla mutane biyu ne aka tabbatar da mutuwarsu a zanga zangar neman kyautata rayuwa wanda aka gudanar a yankuna daban daban na kudancin kasar Iraqi.
-
Jiragen Yakin HKI Sun Yi Ruwan Boma Bomai A Gaza
Jul 14, 2018 01:58Jaragen yakin HKI sun yi luguden wuta a kudancin zirin Gaza na Palasdinu a cikin daren jiya.
-
Daesh Ta Ce Ita Ce Ke Da Alhakin Kai Hari A Wani Wurin Tsaro A Saudiyyah
Jul 13, 2018 13:50Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta Daesh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da wani hari a kan wani wurin Tsaro a cikin gundumar Qasim a kasar Saudiyya.
-
An Ji Karar Fashewar Abubuwa A Birnin Alkahira Na Masar
Jul 13, 2018 02:01Labaran da suke fitowa daga birnin Alkahira na kasar Masar sun bayyana cewa an ji fashewar abubuwa a kusa da tashar sauka da tashin jiragen sama na birnin kuma an ga harshen wuta na nagawa daga yankin.
-
Saudiyya Ta Fara Kara Yawan Danyen Man Fetur Da Take Haka Don Biyan Bukatar Amurka
Jul 13, 2018 02:01Gwamnatin kasar Saudiyya ta fara kara yawan man da take haka a ko wace rana don amsa kiran shigaban kasar Amurka Donalp na ta yi hakan a shirinsa na dakatar da sayan danyen man fetur na kasar na da watan Nuwamban na wannan shekara.
-
Amnesty Int. Ta Zargi UAE Da Aikata Laifukan Yaki A Yemen
Jul 12, 2018 11:37Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi Hadaddiyar Daular Larabawa da aikata laifukan yaki a kasar Yemen.
-
Sojojin Siriya Sun Karbe Ikon Birnin Deraa
Jul 12, 2018 10:39Rahotanni daga Siriya, na cewa sojojin kasar sun samu kutsawa cikin birnin Deraa, inda sukayi nasara karbe daukacin birnin daga hannun gungun 'yan adawa dake dauke da makamai.