-
Ivory Coast : Jirgin Sama Na Soja Mallakin Faransa Ya Fadi
Jul 12, 2018 02:04Kamfanin dillancin labarun Reuters ya nakalto cewa; Jirgin saman mai saukar angulu na soja ya fado ne a wani wuri mai nisan kilo mita 20 daga birnin Abidjan
-
A Cikin Watanni 6 Isra'ila Ta Kame Falastinawa 3,533
Jul 10, 2018 12:49Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
-
Syria: Wani Kwamandan "Yan Ta'adda Ya Mika Kai Ga Sojojin Gwamnati
Jul 10, 2018 08:03Majiyar tsaron kasar Syria ta ce wani daga cikin kwamandojin kungiyar Syrian Free Army mai suna Adham al-Akrad, ya mika kansa ga sojojin kasar a yankin Dar'aa.
-
Jihadul-Islami Ta Mai Da Martani Akan Killace Yankin Gaza
Jul 10, 2018 07:59Kungiyar gwagwarmayar ta Paladinawa ta ce; Rufe iyakokin shiga yankin Gaza da 'yan sahayoniya su ka yi daidai yake da shelanta yaki akan al'ummar Gaza.
-
'Yan Gudun Hijra Dubu Goma Sun Koma Gida A Kudancin Siriya
Jul 09, 2018 02:12Sama da 'yan gudun hijra dubu 10 ne suka koma gida bayan cimma yarjejjeniya tsagaita wuta a kudancin Siriya.
-
Turkiyya : An Kori Ma'aikata Sama Da 18,000
Jul 08, 2018 11:13Gwamnatin Turkiyya ta sanar da korar ma'aikata sama da 18,000 daga bakin aiki, wadanda mafi yawa daga cikinsu ma'aikatan tsaro ne.
-
Yunkurin Tsagerun Yahudawan Sahayiniyya Na Rusa Wani Bangaren Masallacin Qudus
Jul 08, 2018 07:39Masu gadin Masallacin Qudus sun rusa wani makircin tsagerun Yahudawan Sahyoniyya na rusa yankin Babu-Rahmah na Masallacin Qudus.
-
Rahoton Hukumar OPCW Ta Bayyana Cewa Ba'a Yi Amfani Da Makamin Guba A Yankin Duoma A Kasar Siriya Ba
Jul 08, 2018 01:58Hukumar OPCW mai yaki da amfani da makaman guba a duniya ta bada rahoton cewa bata gani sinadarin makaman guda a samfurin da ta dauka a yankin Duoma na kasar Syria cikin watan Afrilu da ya gabata ba.
-
Siriya : 'Yan Gudun Hijira Deraa Sun Fara Komawa Muhallansu
Jul 07, 2018 10:06A Siriya, dubban 'yan gudun hijira ne da suka kaurace wa muhallansu suka fara komawa gida, bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da 'yan tada kayar baya dake a yankin Deraa dake kudancin kasar.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane 18 A Siriya
Jul 07, 2018 01:49Wata Mota shake da bama-bamai ta tarwatse a gefen gabashin jihar Dairu-Zur dake gabashin Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar salwantar rayukan mutane 18