-
Palestine: Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama Sun Bukaci Isra'ila Ta Saki Jarrar
Jul 06, 2018 13:03kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasashen larabawa da wasu kasashen duniya sun bukaci Isra'ila ta saki Khalida Jarrar da ake tsare da ita.
-
Syria: An Kashe Manyan Kwamandojin 'Yan Ta'adda Biyu
Jul 06, 2018 08:32A yau Juma'a me majiyar kungiyar 'yan ta'adda ta Syrian Free Army ta sanar da kashe kwamandojinta biyu a kudancin kasar Syria
-
Kungiyar Fatah Ta Kirayi Taron Gaggawa Kan Batun Yarjejeniyar Karni
Jul 05, 2018 13:33Kungiyar Fatah karkashin jagorancin shugaban Falastinawa Mahmud Abbas, ta kirayi wani taron gaggawa domin tattauna batun yarjejeniyar karni kan Palestine.
-
Babu Hanyar Warware Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya In Banda Sasantawa
Jul 05, 2018 07:16Ministan harkokin wajen kasar masar ya bayyana cewa babu wata hanyar warware rikice-rikicen kasashen Siriya da Libya in banda sulhuntawa.
-
Wani Matashin Bapalastine Ya Yi Shahada A Zirin Gaza
Jul 05, 2018 02:13Wani Matashin Bapalastine da ya jikkata sanadiyar harbin da sojojin sahayuwa suka yi masa ya yi shahada a jiya Laraba.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutun Guda A Arewa Maso Yammacin Bagdaza
Jul 05, 2018 02:12Kafafen Sadarwar Iraki sun sanar da tashin wasu tagwayen bama-bamai a yankin Ashu'ula dake arewa maso yammacin birnin Bagdaza babban birnin kasar.
-
Zaman Farko Domin Rahoton Take Hakkin Bil Adama A Bahrain
Jul 04, 2018 16:50Kwarraru kan kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Fara Rusa Wasu kauyukan Falastinawa A Gabashin Quds
Jul 04, 2018 16:49Jami'an Tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara rusa wasu kauyukan Falastinawa a yankunan da ke gabashin birnin Quds.
-
Asusun "UNICEF" Ya Yi Tofin Allah Tsine Kan Ci Gaba Da Kashe Kananan Yara A Kasar Yamen
Jul 04, 2018 02:29Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi Allah Wadai da kashe kananan yara da rundunar kawancen Saudiyya ke yi a kasar Yamen.
-
Kawancen Saudiya Ya Hallaka Mutun 8 A Arewacin Yemen
Jul 03, 2018 13:39Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari jahar Sa'ada na arewacin kasar, inda suka kashe fararen hula da dama.