-
Faransa Za Ta Taimaka Wa Saudiyya Wajen Gina Gidajen Wake-wake
Apr 10, 2018 02:12Faransa za ta taimaka wa kasar Saudiyya wajen samar da katafaren dakin wassani da wake wake, yayin da za'a fara haske fina finan Saudiyya a wajen bikin baje kolin fina- finai na ''CANE''.
-
Wani Bafalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabashin Birnin Qudus
Apr 09, 2018 14:24Wani bafalasdine da ya samu raunuka sakamakon harbinsa da bindiga da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a gabashin birnin Qudus ya yi shahada.
-
Syria: An Kai Hari Da Makamai Masu Linzami A Filin Saukar Jiragen Sama Na Soja
Apr 09, 2018 04:48Majiyar Sojan Syria ta ce; sojojin kasar sun harba na'urorin kakkabo makamai masu linzami inda su ka yi nasarar harbo guda 8 a saman filin saukar jiragen sama na soja da ke Tifur
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 17 A Ta'iz
Apr 09, 2018 04:46Tashar talabijin din al-Masirah ta ba da labarin cewa jiragen yakin Saudiyyar sun kai hari ne akan gidajen mutane a yankin Damna Khadir da ke a gundumar Ta'iz.
-
Kokarin Amurka Na Rusa Kyakkyawar Alakar Da Ke Tsakanin Kasar Iran Da Kasashen Larabawa
Apr 09, 2018 02:17A cikin 'yan kwanakin baya-bayan nan gwamnatin Amurka ta fara wani sabon yunkuri na ganin ta sasanta duk wani sabanin da ke tsakanin kasashen Larabawa da nufin hada kansu waje guda da nufin kunna wutan rikici tsakaninsu da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Sojojin Isra'ila Sun Jikkata Wani Bapalastine Da Harshahi
Apr 08, 2018 14:32Dakarun tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbi wani Bapalastine a gabashin Baitul-Makdis, lamarin da ya yi sanadiyar jikkatarsa
-
Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Da Isra'ila Ta Yi Wa Wani Dan Jarida A Gaza
Apr 08, 2018 02:04Cibiyar kare hakkokin 'yan jarida ta duniya ta fitar da wani bayani da ke yin Allawadai da kakkausar murya, dangane da kisan da sojojin Isra'ila suka yi wa Yasir Murtaja, wani dan jarida a lokacin da yake gudanar da aikinsa a Gaza.
-
Syria: 'Yan Ta'addan Da Suka Yi Saura A Doma Sun Harba Makaman Roka A Kan Damascus
Apr 08, 2018 02:02Rahotanni daga kasar Syria sun ambato cewa, kimanin mutane 6 suka rasa rayukansu a jiya, biyo bayan harba makaman roka da 'yan ta'adda na kungiyar Jaish Islam suka yi daga unguwar Doma da ke gabashin Ghouta zuwa birnin Damascus.
-
Amerika: An Kai karar Saudiyya Akan Harin 11 Ga Satumba
Apr 07, 2018 13:38Iyalan wadanda aka kashe a harin 11 ga watan Satumba sun kai Saudiyya kara a kotun kasar Amurka.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Bukaci Sakin Fursunonin Siyasa A Kasar Bahrain
Apr 07, 2018 01:59Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama 13 ne suka bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su hanzarta sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.