-
Trump Na Tunanin Janye Sojojin Amurka Daga Siriya
Apr 04, 2018 06:47Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta yanke shawara game da janye sojojinta a yankin gabas ta tsakiya ko kuma akasin haka nan bada dadewa ba.
-
Babban Sakataren MDD Ya Yi Gargadi Kan Muwuyacin Halin Da Al'ummar Yamen Suke Ciki
Apr 04, 2018 01:21Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana halin da al'ummar kasar Yemen suke ciki a yanzu da cewa shi ne mafi muni a duniya.
-
Rasha Da China Suna Kara Karfafa Kawancensu A Bangaren Ayyukan Soji
Apr 04, 2018 01:19Wata babbar tawagar manyan hafsoshin sojin kasar China karkashin jagorancin ministan tsaron kasar ta China ta isa birnin Moscow na kasar Rasha.
-
Kungiyar Yahudawan Amurka Ta Jinjinawa Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Apr 03, 2018 12:50Kungiyar yahudawan Amurka da aka fi sani da American Jewish Committee (AJC) ta bayyana jin dadi dangane da kalaman da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bn Salman yayi na hakkin da sahyoniyawa suke da shi na kafa kasarsu a Palastinu inda ta jinjina masa kan wannan kalami na sa.
-
Isra'ila Ta Soke Yarjejeniyar Bakin Haure Da MDD
Apr 03, 2018 06:40Firayi Ministan yahudawan mamaya na Israila, Benjamin Netanyahu, ya sanar da soke yarjejeniyar bada izinin zama ga bakin haure 'yan Afrika.
-
Hannun Makiya A Fagen Yada Akidar Kafirta Musulmi Da Cutar Kanjamau A Afganistan
Apr 03, 2018 00:41Mahukuntan Afganistan sun bayyana cewa: Gaskiya ta yi halinta domin kuwa ta bayyana cewa babban kyautar da kasar Amurka da kawayenta na kasashen yammacin Turai suka gabatarwa kasar Afganistan ita ce yada akidar kafirta musulmi da cutar kanjamau a tsakanin al'ummar kasar ta Afganistan.
-
Paparoma Ya Yi Allawadai Da Kisan Palastinawa Da Isra'ila Ta Yi A Gaza
Apr 02, 2018 12:57Bangaren kasa da kasa, jagoran kiristoci mabiya darikar Katolika Paparoma Francis ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa Palastinawa a Gaza.
-
Trump Ya Yi Barazanar Korar Bakin Haure Kimanin Dubu Biyu
Apr 02, 2018 01:57Shugaban kasar Amurka ya dage tsugunar da 'yan gudun hijra kimanin miliyan daya da dubu dari takwas tare da bukatar daukan tsauraren matakai na kare iyakokin kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Alwadai Kan Ta'addancin HK Isra'ila A Gaza.
Apr 02, 2018 01:56Ta'addancin da sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a ranar juma'ar da ta gabata a yankin zirin Gaza ya daga muryar kasashen Duniya ciki har da kawayenta kamar Birtaniya da Faransa.
-
Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Apr 01, 2018 14:28Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.