-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Rasha
Mar 18, 2018 12:44Miliyoyin al'ummar kasar Rasha ne suka fito don kada kuri'arsu a zaben shugaban kasar da aka fara a yau din nan a zaben da ake ganin shugaban kasar mai ci Vladimir Putin ne zai lashe shi.
-
Rasha: Kasashen Turai Sun Shirya Wasan Kwaikwayon Makamai Masu Guba Domin Kai Wa Syria Hari
Mar 17, 2018 15:57Kakakin rundunar sojin kasar Rasha ya bayyana abin da yakira wasan kwaikwayo kan makamai masu guba a Syria da cewa shiri ne na kasashen turai, domin yin amfani da hakan wajen samun hujjar kai wa kasar Syria hari.
-
Taliban Ta Dauki Nauyin Harin Da Aka Kai A Kabul
Mar 17, 2018 15:56Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
-
Wani Malamin Jiya Zai Fuskanci Shari'a Kan Zarkin Kisan Marassa Lafiya 97 A Jamus
Mar 17, 2018 03:02Ma'aikatar shari'ar kasar Jamus ta sanar da cewa za ta gurfanar da Niels Hogel wani malamin jiya na kasar kan zarkin kisan marassa lafiya 97.
-
An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Mar 17, 2018 02:55Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya
-
Sharhi : Taron Kasa Da kasa A Nijar, Kan Dakile Kwararar Bakin Haure Zuwa Turai
Mar 17, 2018 02:25A jiya juma’a ne ministocin cikin gida da na harkokin waje daga kasashen Senegal, Mali, Mauritania, Chadi, Burkina Faso, Ivory Coast, Guinea, Libya, Jamus, Faransa da kuma Italiya, su ka gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar inda suka tattauna kan yadda za a yaki matsalar kwararar bakin haure daga Afirka zuwa Turai.
-
Iran Ta Yi Kira Da A Hana Kara Cutar Da Musulmin Rohingya
Mar 16, 2018 02:49Wasu 'yan Majalisar shawarar musulunci ta Iran biyu da suke ziyartar kasar Thailand sun yi kira da a hana afkuwar wani bala'in akan al'ummar musulmin Rahingya na kasar Myanmar
-
Amurka Ta Kakaba Wa Rasha Takunkumi Saboda Kutse A Zabenta na 2016
Mar 15, 2018 14:32Amurka ta sanar da sabbin takunkumi kan kasar Rasha, saboda a cewarta yi mata kuste a zaben shugaban kasa na 2016 da ya gabata.
-
Rasha Ta Ce Ita Ma Za Ta Kori Wasu Jami'an Diplomasiyyar Birtaniyya Daga Kasar
Mar 15, 2018 07:50Kasar Rasha ta ce nan ba da jimawa ba ita ma za ta kori wasu jami'an diplomasiyyar Birtaniyya da suke kasar a matsayin mayar da martani ga korar jami'an diplomasiyyarta su 23 da Birtaniyya ta yi biyo bayan rikicin da ya kunno kai tsakanin kasashen biyu dangane da batun amfani da gubar da aka yi a kan wani tsohon dan leken asirin Rashan a birnin London.
-
Rasha Ta Gargadi Birtaniya Kan Ta Guji Neman Yin Fito Na Fito Da Ita
Mar 15, 2018 02:09Ma'aikatar harkokin wajen kasar rasha ta sanar da cewa, Birtaniya ta zabi bin hanyar dagula lamurra a tsakaninta da Rasha, ta hanyar tuhumar Rasha da kashe tsohon jami'in leken asirinta.