-
Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Ta MDD Ta Samar Da Kudiri Kan Yankin Gouta Na Siriya
Mar 06, 2018 02:53Hukumar dake kula da kare hakin bil-adama ta MDD ta amince da wani kudiri na gudanar da binciken gaggauwa kan yanayin da yankin Gouta ta gabashin birnin Damuscus ke ciki a Siriya.
-
Wata Jaridar Amurka Ta Ce: Kasar Saudiyya Tana Kokarin Kera Makamin Nukiliya
Mar 05, 2018 09:02Jaridar Foreign Policy ta kasar Amurka ta watsa rahoton cewa: Kasar Saudiyya da hadin gwiwar Amurka tana kokarin kera makamin nukiliya.
-
Kalubalen Dake Gaban Ministan Harkokin Wajen Faransa A Ziyararsa A Iran
Mar 05, 2018 02:27A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran ministan harkokin wajen Faransa zai gana da manyan jami'an gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran, a ziyararsa a kasar.
-
Iran Ta Musanta Fara Tattaunawa Da Kasashen Turai Kan Tasirinta A Gabas Ta Tsakiya
Mar 04, 2018 02:22Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta musanta rahotannin da ke cewa Iran din ta fara tattaunawa da wasu kasashen Turai dangane da irin tasirin da take da shi da kuma rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Da Kashe Ma'aikatan Bada Agaji Da Kungiyar Boko Haram Ta Yi Nigeriya
Mar 03, 2018 09:01Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine kan harin da kungiyar Boko Haram ta kai garin Rann na jihar Borno a tarayyar Nigeriya tare da kashe ma'aikatan bada agaji.
-
Pentagon: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya A Yakin Da Take Yi Kan Yemen
Mar 03, 2018 02:21Ma’aikatar tsaron kasar Amurka ta Pentagon ta sanar da cewa, ci gaba da taimaka ma Saudiyya ayakin da take kaddamarwa kan kasar Yemen wajibi ne.
-
An Sake Dage Zaben Shugaban Kasar Venezuela
Mar 02, 2018 03:02Hukumar zaben kasar Venezuela ta sanar a jiya alhamis cewa; Bayan cimma matsaya a tsakanin gwamnati da wasu jam'iyyun adawa an dage lokacin zaben da wata daya
-
Rasha Zata Maida Martani Ga Duk Wanin Hari Da Makamin Nukuliya Gareta Ko Ga Kawayenta
Mar 01, 2018 15:32Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa kasar Rasha zata maida martani ga duk wani hari da makamin Nukliya da aka kawo mata ko kuma aka kaiwa daya daga cikin kawayenta, ba tare da la'akari da me zai biyo baya ba.
-
Hukumar Kula Abinci Ta MDD "FAO" Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Karancin Abinci A Duniya
Mar 01, 2018 03:28Hukumar Kula da Abinci da Ayyukan Noma ta Majalisar Dinkin Duniya "FAO" ta yi gargadi kan matsalar karancin abinci a duniya musamman a kasashen da ake ci gaba da fuskantar matsalolin tashe-tashen hankula.
-
An Samu Raguwar Kai Hare-Haren Wuce Gona Da Iri kan Bakin Haure A Kasar Jamus
Mar 01, 2018 03:27Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Jamus ta fitar da rahoton cewa: An samu raguwar kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan bakin haure a kasar, idan aka kwatanta da shekarar 2016.