-
Majiyar MDD A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya Ta Sanar Da Kashe Ma'aikatanta A Kasar
Mar 01, 2018 03:26Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanar da kashe ma'aikatanta shida a yankin arewa maso yammacin kasar.
-
Turai: Fiye Da Mutane 40 Suka Mutu Saboda Sanyi Mai Tsanani
Feb 28, 2018 15:28Sanyi mai tsanani da saukar dusar kankara da ya mamaye kasashen turai ya ci rayukan mutane 41 mafi yawancinsu marasa gida
-
Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD
Feb 28, 2018 02:47Amurka, Faransa, Jamus da Birtaniya sun fitar da sanarwa hadin gwiwa kan kasar Iran, inda suka ce rashin mutunta dokar haramci kan kasar Yemen da hukumomin Iran din ba sa yi abin damuwa ne
-
Sakatare Janar Na MDD Zai Ziyarci Kasar Kwango
Feb 28, 2018 02:47Kakakin Sakatare-Janar na MDD ya sanar da amincewar shugaban jamhoriyar Demokaradiyar Kwango na ganawa da Sakatare janar na MDD da Shugaban Kwamitin Kungiyar Tarayar Afirka.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Kare Fararen Hula A Yankin Kachin Na Myanmar
Feb 27, 2018 17:36Kungiyar tarayyar turai ta yi kira da a kae rayukan fararen hula a kasar Myanmar a yankin Kachin da ke arewacin kasar.
-
Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Vienna
Feb 27, 2018 17:29Za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
-
Kotu Ta Bukaci Daurin Shekaru 30 Ga Tsohuwar Shugabar Koriya Ta Kudu
Feb 27, 2018 07:47Wata kotu a Koriya ta Kudu, ta bukaci daurin shekaru 30 ga tsohuwar shugabar kasar, Park Geun-hye, da take fuskantar tuhuma kan cin hanci da rashawa.
-
MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 26, 2018 07:49Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
-
Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa
Feb 26, 2018 07:48Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.
-
Kudirin Kwamitin Tsaron MDD Karo Na 30 Kan Rikicin Kasar Siriya
Feb 26, 2018 02:24A Daren Asabar din da ta gabata, kwamitin tsaron MDD ya aminici da wani kudiri mai lamba 2401 kan rikicin kasar Siriya wanda ya samu amincewar dukkanin manbobin kwamitin 15.