-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Koka Kan Matsalolin 'Yan Gudun Hijira A Yankin Darfur Na Kasar Sudan
Nov 22, 2017 03:29Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci mahukuntan Sudan da su kawo karshen abin da ta kira cin zarafi da take hakkokin bil-Adama a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan.
-
Rasha / Siriya : Putin Ya Gana Da Assad A Sotchi
Nov 21, 2017 07:26Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya gana da takwaransa na Siriya Bashar Al Assad a birnin Sotchi da ke kudu maso gabashin Rasha.
-
MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya
Nov 21, 2017 07:26Babban Sakatare Na MDD, Antonio Guterres, ya ce ya kadu matuka game da samun labarin cinikin bakin haure a Libiya, yana mai danganta batun da cin zarafin bil adama.
-
Amurka Ta Sanya Koriya Ta Arewa Cikin Jerin Masu Tallafawa Ta'addanci
Nov 21, 2017 07:25Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanya Koriya Ta Arewa cikin jerin kasashen da ya ce suna tallafa wa ayyukan ta’addanci.
-
Wani Kamfanin India Ya Kafa Tashar Chajin Batiran Motoci Masu Aiki Da Wutar Lantarki Na Farko A Kasar
Nov 21, 2017 03:29Kamfanin Oil Corporation Ltd. (IOC) ya kafa tashar chajin batiran motoci masu amfani da makamacin wutar lantarki a karon farko a kasar
-
Angerla Micheal Waziriyar Kasar Jamus Ta Bukaci A Sake Zabe A Kasar
Nov 21, 2017 03:28Waziriyar kasar Jamus Angerla Micheal a jiya litinin ta bukaci a sake zabubbuka a kasar bayan da ta kasa samun damar kafa gwamnatin hadin kai da sauran jam'iyun siyasar kasar
-
Kungiyoyin Kasa Da Kasa 35 Ne Suka Bukaci A Dauki Matakin Na Musamman Kan Musulman Myanmar
Nov 21, 2017 03:27A jiya litinin ne kungiyoyin kasa da kasa 35 daga ciki har da hukumar kare hakkin bil'adama ta MDD suka bukaci majalisar kare hakkin bil'adama da MDD ta gudanar da zama ta musamman don daukarmataki kan aminda yake faruwa a kasar Myanmar.
-
Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR
Nov 20, 2017 06:31Kasar Faransa ta ce za ta karbi kashin farko na bakin haure da reshen hukumar kula da kaurar bakin haure ta HCR a Nijar ya fitar dasu daga Libiya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Myanmar
Nov 20, 2017 02:51Majalisar Dinkin Duniya tana ci gaba da bayyana tsananin damuwarta kan matsalolin al'ummar musulmin kasar Myanmar ko kuma Burma.
-
An Cimma Sakamako Mai Kyawo A Taron Sauyin Yanayi Na Bonn
Nov 19, 2017 06:54Shawarwarin da aka yi a tsakanin bangarori daban daban da abin ya shafa, a taro kan sauyin yanayi na Bonn an cimma sakamako mai kyau a yayin taron