-
Wutar Daji Ta Hallaka Mutane 19 A Kasar Portugal
Jun 18, 2017 01:15Wutar Daji a yankin Leiria dake tsakiyar kasar Portugal yayi sanadiyar mutuwar mutane 19 tare da jikkata wasu 20 na daban
-
Harin Ta'addanci Ya Halaka Mutum Guda A Colambia
Jun 18, 2017 01:14Wani Bam ya fashe a Bogotá fadar milkin kasar Colambia, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da jikkatar wasu 11 na daban
-
Maida Martanin Kasar Rasha Kan Sabbin Takunkuman Tattalin Arzikin Da Amurka Ta Dorawa Rashan
Jun 17, 2017 02:58Gwamnatin kasar Rasha ta maida martani kan sabbin takunkuman tattalin arziki wanda majalisar dattawan Amurka ta amince da su a ranar laraban da ta gabata.
-
A Yau Musulmin Jamus Za Su Gudanar Da Jerin Gwano Yin Allah Wadai Da ‘Yan ta’adda
Jun 17, 2017 02:33Musulmin kasar Jamus za su gudanar da jerin gwano domin nisanta kansu daga ‘yan ta’adda masu kai hare-hare da sunan addinin musulunci.
-
Rasha ta ce mai yiyuwa ne ta kashe al-Baghdadi
Jun 16, 2017 13:46Rasha ta ce tana tunanin dakarunta sun kashe jagoran kungiyar IS Abu Bakr al Baghdadi da ke da’awar jihadi a Syria da Iraqi a wani hari da suka kai a Raqqa.
-
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi
Jun 16, 2017 00:08Majalisar dattawan kasar Amurka, ta zartas da wani daftarin doka dake da nufin sake kakabawa kasar Iran takunkumi.
-
Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Gobara Landan Ya Kai 17
Jun 15, 2017 23:33A Birtaniya, adadin mutanen da suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan a cikin daren ranar Talata data gabata ya kai 17.
-
Putin: Muna Da Shirin Kara Karfafa Rundunar Sojin Syria Da Makamai Na Zamani
Jun 15, 2017 18:33Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa, Rasha tana da shirin karfafa rundunar sojin kasar Syria da wadatattun makamai na zamani.
-
An Kame Irakawa Bakin Haure 199 A Kasar Amurka
Jun 15, 2017 06:39An Kame Irakawa 199 dake zaune a kasar Amurka ba kan ka'ida ba
-
Birtaniya : Mutane 12 Suka Mutu A Gobara Landan
Jun 14, 2017 12:57Rahotanni daga Birtaniya na cewa a kallah mutane 12 ne suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan.