-
Sarkin Saudiyyah Ya Gode Wa Trump A Kan Kai Wa Syria Hari
Apr 08, 2017 07:37Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi sarkin Saudiyya Salman Bin Abdulaziz bayani kan yadda Amurka ta kaddamar da hari kan kasar Syria, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaro 6 da kuma fararen 9.
-
Firayi Ministan Rasha Ya Ja Kunnen Amurka Dangane Da Ci Gaba Da Kai Hari Siriya
Apr 08, 2017 01:08Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen gwamnatin Amurka dangane da harin da ta kai kasar Siriya yana mai cewa hakan wata alama ce ta kusan yin fito na fito tsakanin Rasha da Amurkan.
-
Mutane Uku Sun Hallaka Bayan Wata Mota Ta kauce Hanya a babban birnin Sweden
Apr 07, 2017 13:41Jami'an 'yan sandan kasar Sweden sun sanar da mutuwar Mutane uku bayan da wata Mota ta kauce daga hanyarta ta kuma shiga hanyar masu tafiya da kafa a birnin Stockholm fadar milkin kasar
-
Goyon Bayan Kungiyar Turai Na Magance Rikicin Siriya ta Hanyar Siyasa
Apr 07, 2017 13:23Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da cewa Kungiyar Turai na goyon bayan magance rikicin kasar Siriya ta hanyar Siyasa.
-
Rasha Ta Ja Kunnan Amurka Akan Syria
Apr 07, 2017 00:27Kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun kasa fahimtar juna akan matakin dauka bayan kai hari da makami mai guda a Syria.
-
Hannun Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO A Fataucin Muggan Kwayoyi A Kasar Afganistan
Apr 06, 2017 23:49Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya zargi kasar Amurka da kungiyar tsaro ta NATO da hannu a nomar muggan kwayoyi tare da fataucinsu zuwa kasashen waje daga kasar Afganistan.
-
Amurka Ta Yi Lugudan Makami Mai Linzami A Syria
Apr 06, 2017 23:32Amurka ta sanar da kai wasu jerin hare-hare kan sansanin sojin saman Shayrat na Syria a cikin daren jiya Alhamis.
-
Rasha: An sake jin Fashewar Wasu Abubuwa Masu Karfi A Saint Petersburg.
Apr 06, 2017 14:26Jami'an tsaron Rasha sun sanar da fashewar wasu abubuwa masu karfi a garin Saint Petersburg a yau alhamis.
-
Amurka : Shugaban Kasar China Ya Isa Florida Domin Ganawa Da Donald Trump
Apr 06, 2017 14:25A yau ne za a yi ganawar gaba da gaba ta farko tsakanin shugabannin China da Amurka.
-
Jamus Ta Kame Wasu Turkawa 20 Bisa Zarginsu Da Leken Asiri A Cikin Kasarta
Apr 06, 2017 07:58Jamia'an tsaron Jamus sun sanar da cewa suna ci gaba da gudanar da bincike a kan wasu Turkawa 20 bisa zarginsu da yi wa gwamnatin Turkiya leken asiri a cikin kasar ta jamus.