-
Magance rikicin Siriya ba ya bukatar shigar Soja
Feb 24, 2017 00:58Manzon MDD kan rikicin Sirya Steffan de Mistura ya ce kowa ya san cewa magance rikicin kasar Siriya ba ya bukatar shigar Soja.
-
Babban Sakataren M.D.D Ya Gabatar Da Shawarar Samar Da Ofishin Sanya Ido Kan Ayyukan Ta'addanci
Feb 23, 2017 14:17Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya gabatar da shawarar samar da wani ofishi a Majalisar da zai dinga sanya ido tare da gabatar da rahoto kan irin ayyukan ta'addancin da ke faruwa a duniya.
-
An yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki
Feb 23, 2017 07:24Kwamitin tsaro na MDD ya yi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki
-
Samar Da Kasashe 2 Ne, Zai Magance Rikicin Palestinu Da Isra'ila, Inji Hollande
Feb 23, 2017 02:13Shugaba Francois Hollande, na kasar Faransa, ya bayyana cewa samar da kasashe biyu ita ce kawai mafita wajen magance rikicin Palestinu da Isra'ila.
-
Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Equador
Feb 23, 2017 02:13Majalisar zabe a Equador, ta ce za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar, bayan da aka kasa samun wanda ya samu adadin kuri'un da ake bukata domin lashe zaben tun zagayen farko.
-
Sabon Zagayen Tattaunawar Geneva Kan Rikicin Syria
Feb 23, 2017 02:12A yau Alhamis ne, wakilan gwamnati da 'yan adawa na Syria ke sabon zamen tattaunawa a Geneva, da nufin samar da zamen lafiya a wannan kasa da rikicin shekaru shida ya daidaita.
-
Wata Kotun Afirka Ta Kudu Ta Hana Gwamnatin Kasar Ficewar Daga Kotun ICC
Feb 22, 2017 14:26Wata kotu a kasar Afirka ta Kudu ta fitar da hukuncin dakatar da gwamnatin kasar daga yunkurinta na ficewa daga kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka wato ICC.
-
Damuwar Kungiyar kare hakin bil-adama kan yadda ake cin zarafin Al'umma a kasashen Afirka
Feb 22, 2017 07:31Kungiyar kare hakin bil-adama ta bayyana damuwar ta kan yadda ake amfani da karfi wajen cin zarafin Al'umma a Nahiyar Afirka.
-
Sabbin matakan koran bakin haure a kasar Amurka.
Feb 22, 2017 07:30Ma’aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da sabbin matakai da take shirin dauka domin gaggawar kwashe milyoyin baki da ke zaune a kasar ba tare da mallakar takardun izinin zama ba.
-
Turai: Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi
Feb 22, 2017 02:56Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.