-
Kiferwar Kwale-kwalen 'Yan gudun Hijira A Tekun Midetreniya
Jan 15, 2017 04:01Wani kwale-kwale mai dauke da'yan ci-rani 107 ya yi kuli-kulin kubura a cikin tekun midetreniya.
-
Jam'iyyar ANC Ta Yi Allah Wadai Da Ganawar Da Shugaban 'Yan Adawa Yayi Da Netanyahu
Jan 14, 2017 14:43Jam'iyyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga ganawar da shugaban 'yan adawar kasar Mmusi Maimane yayi da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu da sauran manyan jami'an haramtacciyar kasar.
-
Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus
Jan 14, 2017 14:42Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa Mahmoud Abbas ya gargadi Amurka da cewa za a shiga rudani mataukar dai sabon shugaban Amurka Donald Trump ya aiwatar da shirinsa na mayar da ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Kudus.
-
Amurka Ta Janye Wani Bangare Na Takunkuminta A Kan Sudan
Jan 14, 2017 08:28Gwamnatin kasar Amurka ta janye wani bangare na takunkuman da ta kakaba wa kasar Sudan, amma har yanzu tana cikin jerin kasashen da Amurka ke kira masu danne hakkokin bil adama.
-
Taron Faransa Da Kasashen Afrika A Mali
Jan 14, 2017 02:54Shugabannin kasashen Afrika na gudanar da taro tare da Faransa a birnin Bamako na Mali inda za su tattauna yaki da ta’addanci da kuma hanyoyin inganta dimokuradiya.
-
Rasha Ta Gayyaci Bangaren Trump A Tattaunawar Syria
Jan 14, 2017 02:53Kasar Rasha ta juyawa gwamnatin Obama baya, inda ta gayyaci bangaren zababen shugaban kasar Donald Trump a tattaunawar neman sulhu kan rikicin kasar Syria .
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bada Rahoton Karuwar Yawan Marasa Aikinyi A Shekara Bana
Jan 13, 2017 13:20Hukumar ma'aikata ta duniya International Labour Organization ko (ILO) ta bada sanrawa na hasashen karuwan marasa aikin yi a cikin sabuwar shekara da muka shigo ta 2017
-
Amurka Ta Aike Da Manyan Makamai Zuwa Kasar Polanda Mai Iyaka Da Kasar Rasha
Jan 13, 2017 02:13Tawagar Da Ke Dauke Da Manyan Makaman Amurka Ta Isa Kasar Poland Domin Karfafa Sojojin Nato.
-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Syria Takunkumi
Jan 12, 2017 13:52Karon farko, Amurka ta kakabawa wasu mayan jami'an gwamnatin Syria su 18 takunkumi saboda zargin da akeyi wa sojojin Syria na amfani da makamai masu guba.
-
Venezuela : An Kama Dan Majalisa Da Bindiga Da Abubuwa Masu Fashewa
Jan 12, 2017 13:25Rahotanni daga Venezuela na cewa an kama wani dan majalisa na bangaren adawa da bindiga da harsashai da kum abubuwa masu fashewa.