-
Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh
Nov 23, 2016 01:59Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC, Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun tana shirye-shiryen hukunta 'yan ta'addan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama.
-
Sakamakon Bincike: 'Yan Ta'addan ISIS Na Amfani Da Makaman Amurka Da Saudiyyah Ne
Nov 22, 2016 14:47Sakamakon wani bincike ya yi nuni da cewa 'yan ta'addan ISIS suna yin amfani da makaman da Amurka ta mika musu ne ko kuma wanda gwamnatin Saudiyyah ta saya musu.
-
An Samu Karuwar Hare-Haren Masu Kyamar Musulmi Kan Masallatai A Birtaniya
Nov 22, 2016 14:14An samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a cikin shekarun baya-bayan nan.
-
Daliban Jami'a Sun Yi Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Shugaban Kasar Venezuala
Nov 22, 2016 08:34Dubban daliban jami'a a kasar Venezuala sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga shugaban kasar a birnin Caracas fadar mulkin kasar.
-
Indiya : Mutane 146 Suka Mutu A Hadarin Jirgin Kasa
Nov 21, 2016 12:48Ma’aikatan agaji a kasar Indiya sun sanar da kawo karshen aikin lalabo masu sauran kwana a mummunan hatsarin jirgin kasa da ya auku a jihar Uttar Predash kusa da garin Kanpur a arewacin kasar.
-
An Murkushe Yunkurin Kai Sabon Harin Ta'addanci A Faransa
Nov 21, 2016 11:09Hukumomi a kasar Faransa sun sanar da cafke mutane bakwai wadanda ake zargi da yunkurin kai wani sabon harin ta'addanci a kasar.
-
Putin ya bayana cewa aiki da Obama nada wahala
Nov 21, 2016 02:15Shugaban Kasar Rasha ya ce a yayin milkin Obama Masco ta yi ta kokari wajen dawo da alakar kasashen biyu kamar yadda yake a baya to saidai aiki da Obama na da matsanacin wahala
-
Ci Gaba Da Sayen Makaman Amurka Da Kasashen Larabawa Suke Yi
Nov 21, 2016 01:59A kwanakin baya ne kasar Kuwait ta sanar da kulla wata yarjejeniya ta sayen makamai daga wajen Amurka don abin da ta kira karfafa irin karfin sojin da take da shi, inda ta ce za ta sayo jiragen yaki na zamani samfurin F18 da kudinsu ya kai Dala biliyan 10 wanda hakan ne ita ce mafi girman yarjejeniyar sayen makami da kasar Kuwaitin da taba kullawa tsawon tarihinta.
-
Mabiya Mazhabar Shi'a Na Gudanar Da Taron Arbaeen A Birnin Bradford Na England
Nov 20, 2016 02:17Mabiya mazhabar shi'a mazauna biranan Birmingham da Landan da kuma Luton a kasar Birtaniya suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
-
Masu Ziyarar Arba'in Na Imam Husaini {a.s} A Kasar Iraki Sun Haura Miliyan Biyu Da Rabi
Nov 19, 2016 14:50Yawan masu ziyarar arba'in na Imam Husaini {a.s} da suka fito daga sassa daban daban na duniya kuma suka isa kasar Iraki a halin yanzu haka sun haura mutane miliyan biyu da rabi.