-
Wasu Jihohin Amurka Zasu Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Halatta Ganye Wiwi
Nov 05, 2016 09:01Wasu jihohin kasar Amurka 8 zasu gudanar da zaben raba gardama kan halatta shan ganyen wiwi a jihohin a dai dai lokacinda za'a gudanar da zaben shugaban kasa.
-
Jami'an Diblomasia Sun Bukaci Gwamnatin Myanmar Ta Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkin Musulman Kasar
Nov 05, 2016 09:01Jami'an Diblomasia na kasashen duniya da dama sun bukaci gwamnatun Myanman ta gudanar da bincike kan take hankin musulman kasar
-
Magajin Garin Jakarta Na Fuskatar Zanga-Zanga Saboda Danganta Kalamansa Da Batunci Ga Kur'ani
Nov 04, 2016 14:18Gwamnan birnin Jakarta na kasar Indonesia na fuskantar gagarumar zanga-zanga daga dubban musulmi mazauna birnin, sakamakon wasu kalaman batunci kan kur'an mai tsarki da ake cewa magajin garin birnin ya yi.
-
'Yan Kasar Ghana Da Amurka Ta Kora Sun Koka kan Musguna Musu Da Aka Yi
Nov 04, 2016 02:20'Yan kasar Ghana kimanin 108 da mahukutan a kasar Amurka suka taso keyarsu da dawo da su gida sun koka ainun dangane da abin da irin muzguna musu da kuma mummunar mu'amalar da jami'an tsaron Amurka suka nuna musu yayin dawo da su din.
-
Shahadar Bapalasdine Daya A Yammacin Kogin Jordan
Nov 03, 2016 14:34Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Bapalasdine daya a yau alhamis.
-
Amnesty Ta Zargi 'Yan Sanda Italiya Da Muzgunawa Bakin haure
Nov 03, 2016 02:51Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International, ta fitar da wani rahoto wanda a cikinsa ta zargi 'yan sanda Italiya da muzgunawa bakin haure.
-
MDD Ta Kori kwamandan Rundunar Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sudan Ta Kudu Saboda Sakaci
Nov 02, 2016 13:45Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kori kwamandan rundunar wanzar da zaman lafiya na majalisar a Sudan ta Kudu (UNMISS) bayan wani rahoton da ya nuna cewar rundunar ta nuna gazawa wajen kare lafiyar fararen hula a rikicin da ya barke a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudun.
-
Dakarun Kasar Yemen Sun Kakkabo Wani Jirgin Saman Leken Asiri Na Saudiyya
Nov 02, 2016 13:44Dakarun kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbo wani jirgin saman leken asiri maras matuki na kasar Saudiyya wanda ya shigo sararin samaniyar kasar ta Yemen da nufin gudanar da ayyukan leken asiri.
-
Amurka ta bukaci Saudiya da ta kawo karshen harin da take kaiwa kan kasar Yemen
Nov 02, 2016 02:10Wakiliyar Amurka a MDD ya bukaci kasar Saudiya da ta kawo karshen hare-haren da jiragen yakin ta ke kaiwa kan Al'ummar kasar Yemen
-
Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun
Nov 02, 2016 02:09Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun a matsayin sabon shugaban kasar Labanon.